Siyasa
-
Na hannun daman Ganduje ya fice daga APC zuwa ADC
Salihu Tanko Yakasai, daya daga cikin na hannun daman tsohon gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya fice daga…
Read More » -
Kwankwaso na Shirin Ficewa daga NNPP zuwa ADC
Rahotanni na nuni da cewa tsohon gwamnan Jihar Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, na shirin ficewa daga jam’iyyar NNPP zuwa ADC…
Read More » -
Sanata Barau Jibrin Ya Kafa Kwamitin Mutane 51 a Kowace Karamar Hukuma Don Shirya Zaben 2027
Sanata Barau I. Jibrin ya ɗauki sabbin matakai na ƙarfafa goyon bayan jam’iyyar APC a Jihar Kano, inda ya kafa…
Read More » -
APC Ta Ba NNPP Wa’adin Sa’o’i 72 data Janye Zargin da take mata Ko ko suhadu’kotu
Jam’iyyar APC a Jihar Kano ta yi watsi da zargin da ɓangaren Kwankwasiyya na jam’iyyar NNPP ke yi na cewa…
Read More » -
Tinubu ya umarci masu son takara a 2027 da su ajiye mukamansu
Shugaban ƙasar Nigeria, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya umarci dukkanin masu riƙe da muƙaman siyasa a ƙarƙashin gwamnatinsa da ke…
Read More » -
Ƙungiyoyi masu Goyon Bayan APC 1,500 Sun Mara wa ‘Renewed Hope Network’ Baya Domin Tazarcen Tinubu a 2027
Wasu ƙungiyoyi masu goyon bayan jam’iyyar APC da suka kai 1,500 sun bayyana goyon bayansu ga ƙungiyar Renewed Hope Network…
Read More » -
Rikicin Siyasa ‘a karamar hukumar Tudun Wada yayi Ajalin wani jami’in tsaro
Rikicin siyasa ya ɓarke tsakanin Hon. Alhassan Ado Doguwa da Shugabar Ƙaramar Hukumar Tudun Wada biyo bayan wani hargitsi da…
Read More » -
Rigima Ta Barke Tsakanin Kansiloli da Shugaban Ƙaramar Hukumar Kano Municipal Kan Rabon Shinkafar Azumi
Wasu kansiloli a Ƙaramar Hukumar Kano Municipal sun nuna rashin jin daɗi kan yadda aka gudanar da rabon shinkafar azumi…
Read More » -
“Za Mu Sa Kafar Wando Ɗaya da Duk Jami’in gwamnatinmu da muka Kama da Yi wa APC Zagon Kasa” – Gwamna Abba Kabir Yusuf
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yi zazzafan gargadi ga kwamishinoni da manyan jami’an gwamnatin jihar kan duk wani…
Read More » -
Tambuwal ya koma jam’iyyar ADC bayan ficewa daga PDP
Tsohon gwamnan jihar Sokoto kuma sanatan da ke wakiltar mazaɓar Sokoto ta Kudu a majalisar dattawa ta Najeriya, Aminu Waziri…
Read More »