Siyasa
-
Dalilin da yasa Kwankwaso ya fuche daga jam’iyyar NNPP
Jagoran jam’iyyar NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar bayan shafe kusan shekaru huɗu yana cikinta. …
Read More » -
APC Ta Karyata Rahoton Fitar da Farashin Fom ɗin Zaɓen 2027
Jam’iyyar APC ta karyata wani rahoto da ke yawo a kafafen sada zumunta wanda ke cewa an fitar da farashin…
Read More » -
Mataimakin Gwamnan Kano Ya Yi Murabus
An bayyana cewa Mataimakin Gwamnan Jihar Kano ya yi murabus daga mukaminsa, kamar yadda wata sanarwa daga Kwankwasiyya Movement ta…
Read More » -
Dambarwar APC a Kano: Magoya Bayan Gawuna Sun Nemi Mafita a NNPP
Wata ƙungiya mai suna “Gawuna ya kwashemu ya sha kwana damu” da ke goyon bayan tsohon ɗan takarar gwamnan Jihar…
Read More » -
Mai bai wa Gwamnan Kano shawara kan tsaro ya sauka daga mukaminsa
Air Commodore (mai ritaya) Salisu Abdullahi Yusha’u Soja ya ajiye mukaminsa na mai bai wa Gwamnan Jihar Kano shawara kan…
Read More » -
An Shirya Saukar Alƙur’ani a Kano Domin Neman yardar Allah kan Gawuna Ya Koma Kwankwasiyya
An shirya gudanar da saukar Alƙur’ani mai girma a jihar Kano domin yin addu’ar neman tsohon mataimakin gwamnan jihar, Nasiru…
Read More » -
Kotu Ta Yi Watsi da Bukatar Dakatar da Tsige Mataimakin Gwamnan Kano
Babbar Kotun Tarayya ta ƙi amincewa da bukatar da Mataimakin Gwamnan Jihar Kano, Aminu Abdussalam Gwarzo, domin dakatar da Majalisar…
Read More » -
An Nada Sabon ko’odineta a jihar Gombe a Shirin “Obi For Nigeria 2027”
Kungiyar “Obi For Nigeria 2027” ta sanar da nadin Malam Khaleed Yahaya Salahudden a matsayin sabon ko’odineta na Gombe domin…
Read More » -
Kotun Jiha Ta Soke Nasarar Basaf, Ta Tabbatar da Ali Musa Ɗanmaliki a Matsayin Shugaban Karamar Kumbotso
Babbar Kotun Jiha mai lamba 17 da ke karkashin jagorancin Mai Shari’a Abdu Mai Wada Abubakar ta soke nasarar Abdullahi…
Read More » -
Gwamnatin Kano Ta Karyata Zargin Raina Sarkin Kano a Hawan Nasarawa
Gwamnatin Jihar Kano ta yi watsi da rahotannin da ke yawo a wasu kafafen sada zumunta da ke zargin Gwamna…
Read More »