Siyasa
-
2027: Dan majalisa Faleke ya karɓar wa Tinubu fom ɗin takarar shugaban ƙasa
Ɗan majalisar wakilai mai wakiltar mazaɓar Ikeja a jihar Legas, James Faleke, ya karɓi fom ɗin na gani Ina so…
Read More » -
Gwarzo Ya Ayyana Neman Kujerar Sanatan Kano Ta Arewa a 2027
Tsohon karamin ministan gidaje da raya birane, Abdullahi Tijjani Gwarzo, ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar kujerar Sanatan Kano ta…
Read More » -
Abba Gida Gida ya mika sunan Murtala Sule Garo ga majalisar dokokin Kano don tantancewa a matsayin mataimakin Gwamna
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya aike da sunan Alhaji Murtala Sule Garo ga majalisar dokokin jihar domin tantancewa…
Read More » -
Gwamnan Nasarawa ya ayyana wanda yake so ya gaje shi
Gwamnan Jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya bayyana Sanata Ahmed Aliyu Wadada a matsayin wanda yake so ya gaje shi a…
Read More » -
Tinubu ya zo a lokacin da Najeriya ta fi bukatar mutum irin sa – Fasoranti
Dr. Taiwo Fasoranti, tsohon Sakataren Gwamnatin Jihar Ondo , ya bayyana cewa Shugaba Bola Tinubu ya hau mulki ne a…
Read More » -
Ganduje da Alhassan Ado Doguwa sun goyi bayan Murtala Sule Garo ya zama mataimakin gwamnan Kano
Tsohon shugaban jam’iyyar APC na kasa Abdullahi Umar Ganduje, da tsohon shugaban masu rinjaye a majalisar wakilai Alhassan Ado Doguwa,…
Read More » -
ADC Ta Kalubalanci INEC, Akan taron da zata gudanar
Jam’iyyar adawa ta ADC ta kalubalanci matakin da Hukumar Zaɓe ta Kasa (INEC) ta ɗauka dangane da tarukan jam’iyyar,…
Read More » -
REJOINDER: The Fallacy of the “Commander” and the Burden of Integrity
By Halima Isyaku Dantsoho I read with a mix of amusement and concern the defense of Hon. Murtala Sule Garo…
Read More » -
Ministan harkokin ƙasashen wajen Najeriya ya yi murabus daga kujerarsa
Ministan harkokin wajen Najeriya, Ambasada Yusuf Tuggar, ya yi murabus daga mukaminsa domin neman tsayawa takarar gwamnan Jihar Bauchi. An…
Read More » -
An bukaci Gwamna Abba Kabir Yusuf Ya Zabi Kabiru Alasan Rurum a Matsayin Mataimakinsa’ a 2027
Wannan kira na kunshe ne cikin wani sako da wasu magoya baya suka fitar, inda suka bayyana cewa ba Rurum…
Read More »