Month: April 2026
-
Labarai
Gwamna Abba ya magantu kan zargin rabon tallafin “dan kamfai” ga mata a lokacin ziyarar Remi Tinubu
Gwamnan jihar Kano, Abba Yusuf, ya nesanta kansa daga zargin cewa gwamnatinsa ta raba wa mata Dan kamfai ja a…
Read More » -
Labarai
Dakarun sojin Nijeriya sun kashe ‘yan ta’adda 11 tare da lalata sansanoninsu a Borno
Rundunar Operation HADIN KAI (OPHK) ta sanar da cewa ta kashe wasu ‘yan ta’adda tare da lalata sansanoninsu a Jihar…
Read More » -
Labarai
NDLEA Ta Kaddamar da “Operation Sharar Mafaka” a Kano, Ta Kama Mutane 52
Hukumar NDLEA reshen jihar ta ƙaddamar da wani samame na musamman mai suna “Operation Sharar Mafaka” domin tarwatsa wuraren da…
Read More » -
Labarai
Kotu ta hana INEC amincewa da tarukan zaɓen shugabannin ADC da bangaren David Mark ya jagoranta
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta hana Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) amincewa ko shiga duk wani taron jam’iyyar…
Read More » -
Siyasa
2027: Dan majalisa Faleke ya karɓar wa Tinubu fom ɗin takarar shugaban ƙasa
Ɗan majalisar wakilai mai wakiltar mazaɓar Ikeja a jihar Legas, James Faleke, ya karɓi fom ɗin na gani Ina so…
Read More » -
Labarai
Siyasa ko naiman suna Malamin Firamare Ya Baiwa Gwamnan Kano Kyautar Dubu talatin
Kwamishinan yaɗa labarai na Jihar Kano Ibrahim Abdullahi Waiya, shine ya gabatar wa Gwamna Abba Kabir Yusuf kyautar da wani…
Read More » -
Labarai
Cin Zarafin Yara Ya Karu a Kano Ta Hanyar tilastasu yin Tallan magungunan gargajiya
An fara nuna damuwa a Jihar Kano kan yadda ake amfani da ƙananan yara wajen sayar da magungunan gargajiya a…
Read More » -
Labarai
Hukumar KASITDA ta ci alwashin bunƙasa gudanar da mulki ta amfani da fasahar zamani a Kano
Hukumar bunƙasa fasahar zamani ta jihar Kano (KASITDA) ta sake jaddada kudurinta na bunkasa tsarin tafiyar da gwamnati ta hanyar…
Read More » -
Labarai
Shin Da Gaske Gwamnatin Tinubu Za Ta Fara Karbar Harajin Solar?
A yayin da jita-jita ke yawo a kafafen sada zumunta cewa gwamnatin Bola Ahmed Tinubu na shirin fara karɓar haraji…
Read More » -
Labarai
Gwamnatin Bola Ahmed Tinubu Shaida Ce ga Mutuncin Bello Matawalle
A cikin wata sanarwa da Alhaji Fahad Ogan Boye ya fitar a ranar 26 ga Afrilu, 2026, ya ce waɗannan…
Read More »