Month: March 2026
-
Siyasa
Ministan harkokin ƙasashen wajen Najeriya ya yi murabus daga kujerarsa
Ministan harkokin wajen Najeriya, Ambasada Yusuf Tuggar, ya yi murabus daga mukaminsa domin neman tsayawa takarar gwamnan Jihar Bauchi. An…
Read More » -
Siyasa
An bukaci Gwamna Abba Kabir Yusuf Ya Zabi Kabiru Alasan Rurum a Matsayin Mataimakinsa’ a 2027
Wannan kira na kunshe ne cikin wani sako da wasu magoya baya suka fitar, inda suka bayyana cewa ba Rurum…
Read More » -
Siyasa
Dalilin da yasa Kwankwaso ya fuche daga jam’iyyar NNPP
Jagoran jam’iyyar NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar bayan shafe kusan shekaru huɗu yana cikinta. …
Read More » -
Siyasa
APC Ta Karyata Rahoton Fitar da Farashin Fom ɗin Zaɓen 2027
Jam’iyyar APC ta karyata wani rahoto da ke yawo a kafafen sada zumunta wanda ke cewa an fitar da farashin…
Read More » -
Siyasa
Mataimakin Gwamnan Kano Ya Yi Murabus
An bayyana cewa Mataimakin Gwamnan Jihar Kano ya yi murabus daga mukaminsa, kamar yadda wata sanarwa daga Kwankwasiyya Movement ta…
Read More » -
Siyasa
Dambarwar APC a Kano: Magoya Bayan Gawuna Sun Nemi Mafita a NNPP
Wata ƙungiya mai suna “Gawuna ya kwashemu ya sha kwana damu” da ke goyon bayan tsohon ɗan takarar gwamnan Jihar…
Read More » -
Siyasa
Mai bai wa Gwamnan Kano shawara kan tsaro ya sauka daga mukaminsa
Air Commodore (mai ritaya) Salisu Abdullahi Yusha’u Soja ya ajiye mukaminsa na mai bai wa Gwamnan Jihar Kano shawara kan…
Read More » -
Siyasa
An Shirya Saukar Alƙur’ani a Kano Domin Neman yardar Allah kan Gawuna Ya Koma Kwankwasiyya
An shirya gudanar da saukar Alƙur’ani mai girma a jihar Kano domin yin addu’ar neman tsohon mataimakin gwamnan jihar, Nasiru…
Read More »

