Ketare
-
Majalisar dokokin Amurka ta fara binciken hare-haren jiragen sama da Trump ya kai Najeriya
Mambobin majalisar Dokokin Amurka sun bukaci Ma’aikatar Tsaron kasar (Pentagon) ta yi bayani dalla-dalla kan hare-haren saman da Amurka ta…
Read More » -
An fitar da Trump daga taron manema labarai bayan harbe-harbe a Washington
An yi gaggawar fitar da shugaban Amurka, Donald Trump, daga wurin taron White House Correspondents’ Dinner da aka gudanar a…
Read More » -
Tawagar wakilan Amurka ta nufi Pakistan don tattaunawa da Iran
Mun samu sabbin bayanai daga Shugaban Amurka, Donald Trump game da batun tattaunawar tsagaita wuta da Iran. “Wakilaina za…
Read More » -
Dimokraɗiyya ba ta dace da Burkina Faso ba – Traore
Shugaban mulkin sojin Burkina Faso ya shaida wa al’ummarsa su daina sa rai da dimokuraɗiyya. A wata hira da aka…
Read More » -
Trump ya ce ya ɗage kai wa cibiyoyin lantarkin Iran hari na kwana biyar
Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce ya bayar da umarnin ɗage duk hari kan tashoshin samar da lantarki da sauran…
Read More » -
Mun sauya salon yaƙinmu daga kare kai zuwa zafafa hare-hare – Iran
Babban kwamandan shlkwatar rundunar sojin Iran da ake yi wa laƙabi da Khatam al-Anbiya ya ce ‘salon’ yaƙin ƙasar ya…
Read More » -
Iran ta gargadi Birtaniya kan bai wa Amurka sansanoninta
Iran ta shaida wa Birtaniya cewa bai wa Amurka damar yin amfani da sansanoninta tamkar “shiga cikin yaki” ne, kamar…
Read More » -
Rundunar tsaron Amurka ta buƙaci ƙarin aƙalla fam miliyan 150 domin yaƙin Iran
Sakataren tsaron Amurka Pete Hegseth ya ce Pentagon na buƙatar ƙarin kuɗaɗe daga lalitar gwamnatin ƙasar domin ci gaba da…
Read More » -
‘Hare-haren Isra’ila sun kashe aƙalla mutum 970 a Lebanon’
Isra’ila ta ce ta tarwatsa wasu manyan gadoji biyu da ƙungiyar Hezbollah ke amfani da su wajen jigilar makamai da…
Read More » -
Saudiyya Ta Bukaci Musulmi Su Fita Duba Jinjirin Watan Shawwal gobe
Mahukuntan ƙasar Saudi Arabia sun bukaci dukkan Musulmi da ke faɗin ƙasar da su fita domin duba jinjirin watan Shawwal…
Read More »