Ketare
-
Gobara a Asibitin Indiya Ta Hallaka Marasa Lafiya 10
Aƙalla marasa lafiya 10 ne suka mutu sakamakon gobarar da ta tashi a sashen kula da marasa lafiya masu matsanancin…
Read More » -
An dakatar da sauka da tashin jirage a Dubai
Hukumomi a Dubai sun sanar da tsagaita sauka da tashin jirage na wani ɗan lokaci “domin tabbatar da lafiyar fasinjoji…
Read More » -
Mutum 64 sun mutu sakamakon ambaliyar ruwa da zabtarewar ƙasa a kudancin Habasha
Rahotanni daga hukumomin yankin kudancin Habasha sun bayyana cewa ambaliyar ruwa dazaftarewar ƙasa sakamakon ruwan sama mai ƙarfi sun kashe…
Read More » -
Trump: Ina So In Kasance Cikin Masu Zaɓen Sabon Jagoran Addinin Iran
shugaban ƙasar Amurka, Donald Trump, ya bayyana cewa ya kamata ya kasance cikin waɗanda za su zaɓi sabon jagoran addinin…
Read More » -
Amurka Ta Zargi Iran Da Yunkurin Kashe Donald Trump
Ma’aikatar tsaron Amurka ta bayyana cewa Iran ta yi yunkurin kashe shugaban kasar Amurka, Donald Trump, inda ta kara da…
Read More » -
Iran ta kai hari ofishin jakadancin Amurka da ke birnin Riyadh
Ma’aikatar tsaron Saudiyya ta bayyana cewa harin da aka kai da safiyar Talata ya janyo asarar dukiya mai yawa, saida…
Read More » -
Gwamnatin Iran Ta Tabbatar da Mutuwar Ayatollah Ali Khamenei Bayan Hare-Haren Amurka da Isra’ila
Gwamnatin Iran ta tabbatar da mutuwar shugaban addini da siyasa na ƙasar, Ayatollah Ali Khamenei, bayan ikirarin farko da Donald…
Read More » -
Iran Ta fara kai Hare-haren Ramuwar Gayya kan Israel da United States
Iran ta ƙaddamar da hare-haren ramuwar gayya bayan hare-haren da Isra’ila da Amurka suka kai mata da safiyar yau, lamarin…
Read More » -
Armed Conflict Location & Event Data Project (ACLED) Ta Yi Gargaɗin Ƙaruwar Rikice-rikice a Kan Iyakokin Najeriya
Wani sabon bincike da ƙungiyar ACLED ta fitar ya nuna cewa yankin kan iyakar Najeriya da ƙasashen Benin da Jamahuriyar…
Read More » -
Bayan Ƙorafi Daga Masu Cajin Waya: An Cafke Matashi Kan Damfara A Sabuwar Gandu
Rundunar tsaro mai yaƙi da faɗan daba, ƙwacen waya da kuma ta’ammali da kayan maye, wato Anti Phones Snatching Force…
Read More »