Ketare
-
Kotu Ta Yanke wa Tsohon Shugaban Koriya ta Kudu, Yoon Suk Yeol, Hukuncin Ɗaurin Rai da Rai
wata kotu a birnin Seoul ta yanke hukunci na ɗaurin rai da rai ga tsohon shugaban ƙasar Koriya ta Kudu,…
Read More » -
‘Yan Majalisar Amurka Sun Gabatar da Ƙuduri Kan Zargin Cin Zarafin Kiristoci a Najeriya
Wasu ‘yan Majalisar Wakilan Amurka sun gabatar da wani ƙuduri a zauren majalisar, wanda ya ƙunshi rahoton wani kwamitin bincike…
Read More » -
Najeriya Ta Zo Ta 39 a Ƙarfin Soji a Duniya
Wani rahoto da Ƙungiyar Global Firepower Index, wadda ke fitar da jadawalin ƙarfin sojojin ƙasashen duniya, ya nuna cewa…
Read More » -
Saudiyya Ta Shirya Bai Wa Miliyoyin Raƙuma Fasfo Domin Inganta Kula da Su
Ƙasar Saudiyya ta sanar da shirinta na fara bai wa miliyoyin raƙuman da ke ƙasar fasfo, a wani mataki da…
Read More » -
Kotu Ta Yanke Wa Ƴar Jarida Hukuncin Shekara 12 Kan Zargin Tallafa Wa Ta’addanci
Wata kotu a ƙasar Philippines ta yanke wa wata ƴar jarida, Frenchie Mae Cumpio, hukuncin ɗaurin aƙalla shekara 12 a…
Read More » -
Akalla ‘Yan Jarida 128 Suka Mutu a Duniya a 2025 — IFJ
Ƙungiyar ‘Yan Jarida ta Duniya (IFJ) ta ce akalla ‘yan jarida 128 ne suka rasa rayukansu a faɗin duniya a…
Read More » -
Najeriya ta jaddada goyon bayanta ga cikakken ikon Somalia
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta sake jaddada cikakken goyon bayanta ga ikon ƙasa, haɗin kai da mutuncin yankunan Somalia, tare da…
Read More » -
Nijar Ta Hana ‘Yan Amurka Shiga Ƙasar, Ta
Jamhuriyyar Nijar ta dauki wani sabon mataki na diflomasiyya ta hanyar haramta bai wa ‘yan kasar Amurka visa, tare da…
Read More » -
Larurar zazzagowar al’aura: ‘Na ji kamar wani abu na sauka a farjina’
Kusan shekara 10 da suka wuce, lokacin da Helen Ledwick ta rubuta “me ya sa nake jin kamar gaɓoɓina na…
Read More »
