Ketare

‘Hare-haren Isra’ila sun kashe aƙalla mutum 970 a Lebanon’

Isra’ila ta ce ta tarwatsa wasu manyan gadoji biyu da ƙungiyar Hezbollah ke amfani da su wajen jigilar makamai da mayaƙanta.

 

A baya dai harin Isra’ilan ya fi karkata kan wurare mau cunkoson jama’a a birnin Beirut, inda ta ce tana neman karya cibiyoyin tattalin arziki masu tallafa wa Hezbollah.

 

Mahukunta a Lebanon sun ce Isra’ila ta kashe mutane aƙalla 970 tun bayan ƙaddamar da hare-haren nata a kan Hezbollah. Lamarin ya kuma tilastawa mutane fiye da miliyan ɗaya yin ƙaura daga gidajn su.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button