Siyasa
-
NNPP Ta Kalubalanci Gwamnan Kano da Ya Sauke Wadanda Ta Ce Kwankwaso Ne Ya Nada masa su
Jam’iyyar NNPP ta bukaci Gwamnan Jihar Kano da ya sauke duk masu mukaman da yake zargin tsohon gwamnan jihar, Sanata…
Read More » -
Kano: Gwamnati Ta Yi Watsi Da Cibiyar Aliko Dangote Saboda Ziyarar da Kwankwaso ya kai — Alkasim Wudil
Tsohon Shugaban Cibiyar Horar da Sana’o’i ta Aliko Dangote (Aliko Dangote Ultra-Modern Skills Acquisition Center) da ke Kano, *Hon. Alkasim…
Read More » -
Umar Haruna Doguwa Na Dab da Zama Shugaban APC na Kano
Bayanai daga majiyoyin siyasa sun nuna cewa ɓangaren Gwamna Abba Kabir Yusuf sun amince da tsayar da Umar Haruna Doguwa…
Read More » -
Jam’iyyar PDP zata garzaya gaban kuliya kan zargin magudi a zaban Abuja
PDP ta sanar da kafa wata ƙungiyar lauyoyi ta musamman domin ƙalubalantar sakamakon zaɓen ƙananan hukumomi da aka gudanar a…
Read More » -
Abba Kabir Yusuf Ya Jinjinawa INEC Kan Zaɓen Cike Gurbi data gudanar
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya yaba wa Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) da kuma hukumomin tsaro bisa…
Read More » -
Taron Karɓar Gwamna Abba zuwa APC: Nazari Kan Tsari, Tasiri da Shirin 2027
Taron bikin karɓar Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, zuwa APC da aka gudanar a filin wasa na Sani Abacha…
Read More » -
Kwankwasiyya Ta Nuna Damuwarta Kan Gyaran Dokar Zaɓe
Wannan na ƙunshe ne cikin wata sanarwa da mai magana da yawun ƙungiyar, Habibu Sale Mohammed, ya sanya wa hannu,…
Read More » -
An yi hatsaniya kan dokar zaɓe a Majalisar Wakilan Najeriya
An samu hatsaniya a zaman da Majalisar Wakilan Najeriya ta gudanar kan gyaran dokar zaɓen ƙasar ta 2025. Sashe…
Read More » -
Atiku Ya Soki Yunkurin Kama El-Rufai
Jagoran adawa na jam’iyyar ADC, Alhaji Atiku Abubakar, ya bayyana cewa yunƙurin kama Malam Nasiru El-Rufai tamkar yunƙurin yin garkuwa…
Read More » -
Rikici Ya Fara Tunkaro Jam’iyyar APC a Kano Bayan Sauyin Sheƙar Gwamna Abba Kabir Yusuf
Alamun rikicin sun fara bayyana ne a yayin tarukan haɗa kan ‘ya’yan jam’iyyar APC tsoffi da sabbi da aka fara…
Read More »