Siyasa
-
Kwankwasiyya Ta Musanta Rahoton Rashin Lafiyar Sanata Rabiu Musa Kwankwaso
Ƙungiyar siyasa ta Kwankwasiyya ta musanta rahotannin da ke yawo a kafafen sada zumunta da ke iƙirarin cewa an fita…
Read More » -
Sanata Kwankwaso Bai Sanya Sharaɗi Na Komawa APC Ba – Kwankwasiyya
Ƙungiyar Kwankwasiyya ta yi watsi da rahotannin da ke yaɗuwa musamman a shafukan sada zumunta, waɗanda ke iƙirarin cewa jagoran…
Read More » -
Ganduje Ya Karɓi Baƙuncin Kakakin Gwamnan Kano da Manyan APC a Abuja
Tsohon Shugaban Jam’iyyar APC na Ƙasa kuma Shugabar Hukumar Kula da Filayen Jiragen Sama ta Ƙasa (FAAN), Dr. Abdullahi Umar…
Read More » -
Gwamna Abba Yusuf Ya Nuna Bacin Rai Kan Halayen Wasu Matasa Bayan Sauya Sheƙa zuwa APC
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya bayyana matuƙar bacin ransa tare da nuna damuwa mai tsanani kan halayen…
Read More » -
Al’ummar Tudun Wada/Doguwa Sun bukaci DRUSU Ya Wakilce Su a Majalisar Ƙasa
Dandazon al’ummar ƙaramar hukumar Tudun Wada/Doguwa, daga garin Malan da ma sauran yankuna, sun bayyana amincewarsu ga Dr. Umar Suleiman,…
Read More » -
A kalla Kwamishinoni 5 da jami’an gwamnati 10 ne suka ajiye muƙamansu
Daga cikin Kwamishinonin da suka yi murabus akwai: Kwamishinan Matasa da Wasanni, Mustapha Rabiu Kwankwaso Kwamishinan Kimiyya da Fasaha, Dr.…
Read More » -
APC Ta Karyata Sahihancin Katin da Ake Dangantawa da Bello Turji
APC ta musanta sahihancin wani kati da ake yaɗawa a kafafen sada zumunta, wanda ake dangantawa da Bello Turji, tana…
Read More » -
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf Zai Koma Jam’iyyar APC a Ranar Litinin
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, na shirin komawa jam’iyyar APC a ranar Litinin, 26 ga Janairu, 2026, bayan…
Read More » -
Kwamishinan Kimiyya da Fasaha na Kano, Yusuf Kofar Mata, Ya Ajiye Muƙaminsa
Kwamishinan Kimiyya, Fasaha da Ƙirƙire-ƙirƙire na Jihar Kano, Yusuf Ibrahim Kofar Mata, ya sanar da saukarsa daga muƙaminsa, yana mai…
Read More »
