Labarai
-
Rasuwar Jaruma Hajiya Halimatus Sadiya ‘Sabuwa’ Ta Girgiza Masoya Shirin Dadin Kowa
Allah ya yi wa fitacciyar jarumar Kannywood, Hajiya Halimatus Sadiya, wacce aka fi sani da Sabuwa a cikin shirin Dadin…
Read More » -
Ɓatagari Sun Kai Hari Kan Hadimin Gwamnan Kano, Sun Sassare Shi
Wasu ɓatagari sun kai mummunan hari kan Mai Taimakawa Gwamnan Jihar Kano kan harkokin yaɗa labarai, Hon. Gamboliya Jaʼen, inda…
Read More » -
Dagacin Yankusa Ya Gargadi Matasa Kan Shigar Banza a lokutan bukukuwan Sallah,
Dagacin garin Yankusa da ke ƙaramar hukumar Kumbotso, Malam Bala Isa, ya gargadi matasa maza da mata da su guji…
Read More » -
KAROTA Ta Tura Ma’aikata 1,000 Domin kula da Zirga-Zirgar ababan hawa a Lokacin bikin Sallah
Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta Jihar Kano, Kano Road Traffic Agency, ta sanar da tura ma’aikata 1,000 a…
Read More » -
Rundunar tsaron Civil Defence Ta Cafke Mutane 6 Kan Lalata Digar Jirgin Ƙasa a Kano
Rundunar tsaron Civil Defence a Jihar Kano ta cafke wasu mutane shida da ake zargi da lalata ƙarfen digar jirgin…
Read More » -
Kada Ku Tafi Gaban Allah Da Kiyayyar ’Yan Uwanku Musulmi — Khalifa Mukhtar Hamza Alaramma
Fitaccen malamin addinin Musulunci, Mukhtar Hamza Alaramma, ya bukaci al’ummar Musulmi da su guji riƙe kiyayya a tsakaninsu, yana mai…
Read More » -
Bayan Karɓar Miliyan 10 da Babura Biyu, ’Yan Ta’adda Sun Saki Matashin NYSC a Zamfara
Wasu ’yan ta’adda da ake zargin suna aiki a Zamfara sun saki wani matashin mai yi wa ƙasa hidima bayan…
Read More » -
Sarkin Musulmi Ya Umarci Al’umma Su Fara Duba Jinjirin Watan Shawwal
Mai Alfarma Muhammad Sa’ad Abubakar, Sarkin Musulmi, ya umarci al’ummar Musulmi a Najeriya da su fara duban jinjirin watan Shawwal…
Read More » -
Shugaba Tinubu ya tafi Birtaniya
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya kama hanya tare da mai ɗakinsa zuwa Birtaniya domin amsa gayyatar ziyarar aiki da fadar…
Read More » -
Rundunar Civil Defence Ta Tura Jami’ai Sama da 3,400 Domin Tabbatar da Tsaro a Kano Lokacin Bukukuwan Sallah
Rundunar Civil Defence Corps (NSCDC) reshen Jihar Kano ta sanar da tura jami’anta sama da 3,400 a sassa daban-daban na…
Read More »