Labarai
-
Lauya Zai Nemi Bayani Kan Zargin Badakala a Rabon Shinkafar Azumi a Hukumar Hisbah
Wani lauya mai zaman kansa kuma mai fafutukar kare hakkin bil’adama, Musa Abubakar Tudunwada, ya bayyana shirinsa na rubuta takarda…
Read More » -
An kama ‘dan bindiga Sule Yellow bayan bidiyon sa na garkuwa da mutane ya bazu a TikTok
Jami’an tsaro sun kama wani da ake zargi da kasancewa ɗan bindiga, Sule Yellow, wanda ya shahara a kafar TikTok…
Read More » -
Malam Mu’azu Ibni Muhammad Ya Gargadi Musulmi Kan Sukan Iran Da Fifita Kasashen Yahudawa
Shugaban makarantar Shashimatul Islam Bidarasatul Islam, Malam Mu’azu Ibni Muhammad Ibni Abubakar Ibni Sulaiman, ya jaddada muhimmancin neman ilimi ga…
Read More » -
Haɗarin Jirgin Ƙasa Ya Jikkata Fasinjoji A Hanyar Kaduna Zuwa Abuja
Wani jirgin ƙasan fasinja da ke kan hanyar Kaduna zuwa Abuja ya yi haɗari a safiyar Litinin, lamarin da ya…
Read More » -
Kotu Za Ta Yanke Hukunci Kan Bukatar ICPC Ta Tsare El-Rufai Na Karin Kwanaki 14
Wata kotun majistare da ke Abuja ta sanya ranar Talata, 17 ga Maris domin yanke hukunci kan sabuwar bukatar Independent…
Read More » -
Jama’a na jiran matsayar ’yan sanda kan hawan Sallah a Kano
Al’ummar Jihar Kano na ci gaba da jiran matsayar rundunar ’yan sandan jihar kan ko za a ba da damar…
Read More » -
Gwamnan Kano Ya Rushe Ma’aikatar Ilimi Mai Zurfi, Ya Haɗa Ta da Ma’aikatar Ilimi
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da rushe Ma’aikatar Ilimi Mai Zurfi tare da haɗa ta da Ma’aikatar…
Read More » -
Ƙungiyar Online Media a Kano Ta Fara Tsaftace Mambobinta
Shugaban Chapel ɗin, Abubakar Abdulkadir Dangambo, ya ce wannan mataki na da nufin tabbatar da cewa duk masu neman zama…
Read More » -
Gwamnatin Kano Ta Amince da Biyan Albashin watan Maris Da Wuri Domin Shirin Sallah
Gwamnatin Jihar Kano ta amince da fara biyan albashin watan Maris na shekarar 2026 ga ma’aikatan gwamnati tun da wuri…
Read More » -
Tinubu Ya Bukaci Kafafen Yaɗa Labarai Su Rika Sanya Ido Kan Kuɗaɗen Jihohi da Ƙananan Hukumomi
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya buƙaci kafafen yaɗa labarai su ƙara sanya ido kan yadda gwamnatocin jihohi da ƙananan…
Read More »