Labarai
-
’Yan Sanda Sun Kama Mutane 4, da ake zargi da satar motoci tare da kwato wasu motoci da ake zargin na satane
Rundunar ’yan sandan Jihar Kano ta sanar da samun gagarumar nasara a yaƙi da satar motoci, inda ta kwato motoci…
Read More » -
Matashin ɗan jarida Rabi’u Sani Hassan da aka fi sani da Yaron Kirki ya ajiye aikin da tashar Hikima Radio Kano
Arewa Updates ta rawaito cewa, Rabi’u Sani Hassan Yaron Kirki ne ya bayyana hakan cikin sanarwar da ya fitar ranar…
Read More » -
Tinubu Ya Kafa Kwamitin Gyaran Bangaren Man Fetur a Najeriya
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da kafa wani kwamitin musamman domin tsara sabon matakin gyare-gyare a bangaren man…
Read More » -
Iran ta ba jirgin ruwan Turkiyya damar wucewa ta masigar Hormuz
Ministan sufurin kasar Turkiyya, Abdulkadir Uraloğlu, ya ce Iran ta ba wani jirgin ƙasar izinin wucewa ta Mashigar Hormuz. Kamfanin…
Read More » -
Sallah: Gwamnan Sokoto Ya Amince da Biyan Albashin watan Maris Kafin Idi
Gwamnan Jihar Sokoto, Ahmed Aliyu Sokoto, ya amince da a fara biyan albashin watan Maris ga ma’aikatan gwamnati tun kafin…
Read More » -
NNPP Ta Zargi An Tura Sama da Naira Miliyan 500 Zuwa Asusun Muhuyi Magaji Rimin Gado ba bisa ka’ida ba
Jam’iyyar NNPP a Jihar Kano ta yi zargin cewa an tura sama da naira miliyan 500 daga asusun kananan hukumomi…
Read More » -
Sarki Aminu Ado Bayero Ya Sanar da ’Yan Sanda Shirinsa na Hawan Sallah
Fadar Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero, ta sanar da rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano cewa at fara shirye-shiryen gudanar da…
Read More » -
Gwamnatin kasarnan Ta Fara Kwashen ’Yan Kasarta Daga Iran
Gwamnatin Najeriya ta fara kwashe ’yan ƙasarta daga ƙasar Iran waɗanda suka nemi a dawo da su gida, tare da…
Read More » -
NDLEA Ta Tarwatsa Wuraren Sayar da Miyagun Ƙwayoyi a Kano, Ta Kama Mutane 56
Jami’an Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA), reshen Kano, sun tarwatsa wurare da dama da…
Read More » -
Kotu Ta Ba ICPC Damar Ci Gaba da Tsare El-Rufai Na Kwanaki 14
Wata kotu ta ba Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta ICPC damar ci gaba da tsare tsohon Gwamnan…
Read More »