Labarai
-
Harin ’Yan Daba Ya Yi Sanadin Mutuwar Ɗan Kwamitin Tsaro a Kano
Al’ummar unguwar Tukuntawa da ke jihar Kano sun shiga alhini bayan da wasu ’yan daba suka kashe wani matashi dan…
Read More » -
Gwamnan Kano Ya Sauke Shugaban Ma’aikatan Jihar Abdullahi Musa
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sauke Shugaban Ma’aikatan Jihar, Alhaji Abdullahi Musa, daga mukaminsa. Sanarwar sauke shi daga…
Read More » -
Lauyoyin gwamnatin Kano za su fara yajin aikin sai baba-ta-gani
Kungiyar Lauyoyin gwamnati ta Najeriya reshen jihar Kano (LOAN) ta sanar da fara yajin aikin sai baba-ta-gani daga tsakar daren…
Read More » -
Muhammad Musa Inya Ya Yi Murabus Daga Manajan Daraktan Hikima Radio
Gogaggen ɗan jarida, Muhammad Musa Inya, ya yi murabus daga mukaminsa na Manajan Darakta a Hikima Radio 93.7FM da ke…
Read More » -
Iran tayi barazanar kawar da Donald Trump daga doran Duniya
Wani babban jami’in tsaron ƙasar Iran, Ali Larijani, ya yi gargaɗi ga shugaban Amurka, Donald Trump, inda ya ce ya…
Read More » -
Harin Ƴan Ƙwacen Waya Ya Jawo Mutuwar Yaya da Ƙani a Kano
Wasu matasa, ƴan ɗaki ɗaya, Sadiq Isyaku da Auwalu Isyaku sun rasu a wani kudiddifi a unguwar Kureken Sani a…
Read More » -
Sojoji sun kashe kasurgumin dan binidiga da ya shahara a Tiktok mai suna Alti
Dakarun sojin Najeriya sun kashe wani kasurgumin kwamandan ‘yanbindiga da aka fi sani da Alti, wanda ake zargi da addabar…
Read More » -
ICPC Ta Gano Wasu Kadarori a Masar da Ake Dangantawa da El-Rufai
Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta ICPC sun gano wasu kadarori a ƙasar Masar da ake zargin tsohon…
Read More » -
Gobara Ta Tashi a Ofishin Shugaban Ma’aikatan Gwamnatin Tarayya
Rahotanni sun nuna cewa gobarar ta fara ne da misalin ƙarfe 8:20 na safe a Sashen C na ginin, inda…
Read More » -
’Yan Bindiga Sun Sace Mutane Biyu a Kaduna
Rahotanni sun bayyana cewa Shugaban Ƙungiyar Matasan Pambegua, Rufai A. Bature, ne ya tabbatar da faruwar lamarin cikin wata sanarwar…
Read More »