Labarai
-
Gwamnan Kano Ya Bukaci ’Yan Jarida Su Ƙara Wayar da Kai Kan Manufofin Kano First
Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf, ya buƙaci ’yan jarida da masu gudanar da kafafen yaɗa labarai su ƙara himma…
Read More » -
Gwamnatin Jihar Kebbi ta mayar da martani mai zafi ga kalaman da fitaccen malami, Imam Bashiru Muhammad Jega, ya yi na sukar ayyukan gwamnatin jihar
A cikin bidiyon da ya ɗauki kusan mintuna bakwai, Imam Bashiru ya yi zargin cewa gwamnatin jihar ba ta yi…
Read More » -
DSP Mohammed Ladan Ya Tallafa wa Marayu 140 da Kayan Sallah a Yobe
Wani jami’in ɗan sanda, Mohammed Ladan, ya tallafa wa marayu 140 da kayan Sallah a Ƙaramar Hukumar Jakusko da ke…
Read More » -
Ramadan: Gwamna Abba Ya Ƙaddamar da Raba Buhunan Shinkafa 100,000 na Gidauniyar Dangote a Kano
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya ƙaddamar da rabon buhunan shinkafa 100,000 da Aliko Dangote Foundation ta bayar domin…
Read More » -
Kano: Masu Neman Kujerar Mataimakin Gwamna Sun Fara Motsi Bayan Yunkurin Tsige Aminu Abdussalam
Biyo bayan matakan da Majalisar Dokokin Jihar Kano ta fara dauka na tsige Mataimakin Gwamnan Jihar, Kwamared Aminu Abdussalam Gwarzo,…
Read More » -
Jami’an KOSSAP Sun Kama Wani Matashi Da Ake Zargi Da Satar Wayoyi a Kano
Rundunar tsaro ta musamman dake yaƙi da ayyukan ɓatagari, fashi da makami, da satar wayoyi a jihar Kano, wacce aka…
Read More » -
Kotu ta tisa keyar wanda ake zargi da garkuwa da mutane gidan yari
Kotun Majistiri da ke Nomansland, Kano ƙarƙashin jagorancin Mai Shari’a Halima Wali ta soma sauraron shari’ar wani matashi mai suna…
Read More » -
Sojoji Sun Kashe Ƴanbindiga 45 Bayan Harin Ramuwar Gayya a Katsina
Rahotanni sun bayyana cewa lamarin ya faru ne da yammacin ranar Juma’a, kamar yadda hukumomin jihar suka tabbatar. Tun da…
Read More » -
Tinubu ya Nada Hamza Mohammed Salau sabon jakadan Nigeria a kasar Iran
Daga cikin waɗanda aka naɗa akwai Abubakar Musa zuwa Chad, Mohammed Idris Haidara zuwa Netherlands, Bako Adamu Umar zuwa Morocco,…
Read More » -
Maharan Sun Kashe Mahaifin Tsohon Mataimakin Gwamnan Ebonyi
‘Yan sanda sun tabbatar da cewa maharan da suka sace mahaifin tsohon Mataimakin Gwamnan Ebonyi Kelechi Igwe, sun kashe shi.…
Read More »