Labarai
-
Yaƙin Iran Ya Lakume Wa Amurka Dala Biliyan 3.7 Cikin Sa’o’i 100 – CSIS
Binciken da Center for Strategic and International Studies (CSIS) da ke birnin Washington, D.C. ta gudanar ya kiyasta cewa Amurka…
Read More » -
Ƴansanda sun kama wanda ake zargi da yaɗa saƙon tunzuri a Kano
Rundunar ƴansandan Jihar Kano ta sanar da kama wani mutum da ake zargi da yaɗa saƙonnin bidiyo da murya masu…
Read More » -
Majalisar Dokokin Kano Ta Fara Shirin Tsige Mataimakin Gwamna Aminu Abdussalam Gwarzo
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta fara shirin tsige Mataimakin Gwamnan jihar, Aminu Abdussalam Gwarzo, bisa zarge-zargen aikata manyan laifuka da…
Read More » -
Sufeto Janar na ‘Yan Sanda Ya Kafa Kwamitin Aiwatar da ‘Yan Sandan Jihohi
*Abuja, Najeriya* Babban Sufeto Janar na ‘Yan Sanda (IGP), Olatunji Disu, ya kafa wani kwamiti na musamman da zai shiryawa…
Read More » -
NNPP Ta Bankado Zargin Siyar da Motocin Gwamnatin Kano ga Muhyi Magaji Kan Farashi Mai Rahusa
Zargin ya fito ne a daidai lokacin da ake ta ce-ce-ku-ce kan matakin gwamnatin Abba Kabir Yusuf na kwato motocin…
Read More » -
Kwamishinan Ruwa na jihar Kano yayi murabus
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da murabus ɗin Kwamishinan Ma’aikatar Albarkatun Ruwa na jihar, Umar Haruna Doguwa.…
Read More » -
Spain Ta Hana Amurka Amfani da Sansanoninta Domin Kai Hari Kan Iran
Gwamnatin Spain ta ƙi bai wa Amurika izinin amfani da sansanoninta na soji da ke Rota da Morón a kudancin…
Read More » -
Takaddama Ta Ƙara Ƙamari a Unguwa Uku GSM Market Kan Batun Zaɓen Shugabanni
Wasu daga cikin ’yan kasuwar sayar da wayoyin hannu da na’urorinsu a Unguwa Uku GSM Market sun koka kan abin…
Read More » -
Iran Ta Ce Ta Shirya Wa Dogon Yaƙi Da Amurka
Sakataren Majalisar Tsaron Iran, Ali Larijani, ya bayyana cewa ƙasarsa a shirye take domin gwabza yaƙi mai tsawo da Amurka…
Read More » -
Sojin Sama Sun Kashe Manyan ’Yan Ta’adda a Harin Dajin Sambisa
Dakarun sojin saman kasarnan sun kashe wasu manyan ’yan ta’adda tare da lalata muhimman wurarensu a wani hari ta sama…
Read More »