Labarai
-
Iran Ta Ce Ta Shirya Wa Dogon Yaƙi Da Amurka
Sakataren Majalisar Tsaron Iran, Ali Larijani, ya bayyana cewa ƙasarsa a shirye take domin gwabza yaƙi mai tsawo da Amurka…
Read More » -
Sojin Sama Sun Kashe Manyan ’Yan Ta’adda a Harin Dajin Sambisa
Dakarun sojin saman kasarnan sun kashe wasu manyan ’yan ta’adda tare da lalata muhimman wurarensu a wani hari ta sama…
Read More » -
Dakarun JTF Sun Ƙwato Dabbobi 257 Bayan Daƙile Harin ɓarayin Shanu a Gwarzo
Dakarun haɗin gwiwa na JTF ƙarƙashin jagorancin sojojin Rundunar 3 Brigade sun yi nasarar ƙwato dabbobi 257 bayan da suka…
Read More » -
Putin Ya Aike da Ta’aziyya Kan Mutuwar Jagoran Addinin Iran, Khamenei
Shugaban ƙasar Rasha, Vladimir Putin, ya aike da saƙon ta’aziyyarsa bisa mutuwar jagoran addinin Jamhuriyar Musulunci ta Iran, Ali Khamenei.…
Read More » -
Tinubu Ya Sake Nada Dr. Ahmed Abubakar Audi a Matsayin Shugaban NSCDC
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya sake naɗa Ahmed Abubakar Audi a matsayin Babban Kwamandan Hukumar Tsaro da Kariya ta…
Read More » -
Gidauniyar Marigayi Prof. Jibril Isah Ɗiso Ta Buɗe Sabon Masallaci da Islamiyya a Kano
Gidauniyar Prof. Jibril Isah Ɗiso Charity Foundation for Disable and Needy ta ƙaddamar da buɗe sabon Masallacin Kamsul Salawati tare…
Read More » -
Najeriya Ta Gargaɗi ’Yan Ƙasarta Mazauna Iran da Yankin Gulf Kan Tsanantar Rikici
Gwamnatin Najeriya ta buƙaci ’yan ƙasarta mazauna Iran da sauran ƙasashen yankin Gulf da su kasance cikin shiri tare da…
Read More » -
Gwamnatin Kano Ta Karyata Zargin Hana ‘Yan Adawa ’Yancin fadar albarkacin baki
Gwamnatin Jihar Kano ta yi watsi da zargin da wani ɗan siyasa daga Jihar Yobe, Buba Galadima, ya yi cewa…
Read More » -
United States da Israel Sun Kai Hare-hare kan Iran
Rahotanni daga kafofin yaɗa labarai sun nuna cewa Amurka da Isra’ila sun ƙaddamar da hare-hare kan Iran, lamarin da ya…
Read More » -
Kotu ta bada belin Abubakar Malami
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja, ƙarƙashin jagorancin Mai Shari’a Joyce Abdulmalik, ta amince da bayar da belin tsohon Ministan…
Read More »