Labarai
-
‘Yan Sanda Sun Dakile Yunkurin Garkuwa da Mutane a Hanyar Nasarawa Eggon–Akwanga, Sun Kashe Ɗaya Daga Cikin Masu Laifin
Lamarin ya faru ne a ranar Litinin, lokacin da jami’an ‘yan sanda na ofishin Nasarawa Eggon ke gudanar da sintiri…
Read More » -
ICPC Ta Shirya Gurfanar da Tsohon Gwamnan Kaduna El-Rufai a Kotu
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta ICPC ta bayyana shirinta na gurfanar da tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Malam…
Read More » -
Inuwar Jama’ar Unguwa Uku Ta Karrama Fitattun mutane da suke bawa unguwar gudun mawa ta fuskoki da dama
Kungiyar Inuwar Jama’ar Unguwa Uku ta gudanar da wani babban taro na ‘yan unguwa, inda ta karrama wasu fitattun mutane…
Read More » -
Gidauniyar Baitulkhair Ta Tallafa Wa Marasa Lafiya Da Masu Karamin Karfi ‘A jihar Kano
Gidauniyar Baitulkhair Charity Foundation, karkashin jagorancin Hajiya Halimatu Abdullahi, ta ci gaba da ayyukan alheri na tallafa wa al’umma, inda…
Read More » -
Fiye da ‘Yan Bindiga 150 ne Suka Halaka ‘a Hatsarin jirgin Ruwa a Sokoto
Rahotanni sun bayyana cewa lamarin ya faru ne a yammacin ranar Asabar, lokacin da ‘yan bindigar ke ƙoƙarin ketare wani…
Read More » -
Barka da Sallah daga Ahrasjo News
Muna mika godiya ta musamman ga duk masu bibiyar shafinmu, waɗanda ke karɓar labarai dare da rana, masu cike da…
Read More » -
’Yan bindiga sun sace Sakataren mulki na Karamar Hukumar Kibiya Hon. Hamza Durba
Arewa Updates ta rawaito cewa, Babban Jamiʼin Harkokin Tsaro na Karamar Hukumar Kibiya Malam Musa Hussaini Ibrahim ya tabbatar wa…
Read More » -
Mu yi amfani da Sallar bana wajen yi wa Najeriya addu’a – Tinubu
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya buƙaci jagororin addinin Musulunci da su yi amfani da su yi amfani da ranar Sallah…
Read More » -
Rasuwar Jaruma Hajiya Halimatus Sadiya ‘Sabuwa’ Ta Girgiza Masoya Shirin Dadin Kowa
Allah ya yi wa fitacciyar jarumar Kannywood, Hajiya Halimatus Sadiya, wacce aka fi sani da Sabuwa a cikin shirin Dadin…
Read More » -
Ɓatagari Sun Kai Hari Kan Hadimin Gwamnan Kano, Sun Sassare Shi
Wasu ɓatagari sun kai mummunan hari kan Mai Taimakawa Gwamnan Jihar Kano kan harkokin yaɗa labarai, Hon. Gamboliya Jaʼen, inda…
Read More »