Labarai
-
Gwamnatin Tarayya Za Ta Hada Kai da makarantar koyar da aikin Hajji ta Talbiya don Wayar da Kan Maniyyata Hajjin Bana
Darakta Janar na Makarantar Nazarin Hajji da Umrah ta Talbiya, Dr. Harun Muhammad Sani Ibn Sina, ya kai ziyarar girmamawa…
Read More » -
Gaskiyar abun da yafaru’ a Hukumar Civil Defence dake nan kano
Hukumar NSCDC reshen Jihar Kano ta kama ‘yan kasashen waje 20 a yankin Danbare da ke cikin karamar hukumar Kumbotso.…
Read More » -
Kotu ta bada belin mutanen da su ka ci zarafin Farfesa Umar Sani Fagge
Kotun majistare mai lamba 53 da ke zamanta a Norman’s Land a Kano ta bada belin wasu mutane uku da…
Read More » -
Ƙungiyar masu gidajen rediyo da talabijin sun yi barazanar kauracewa tarukan Wike
Ƙungiyar masu gidajen rediyo da talabijin masu zaman kansu ta Najeriya (IBAN) ta buƙaci ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom…
Read More » -
Rahoto: Sojoji Sun Karyata Labarin Harin Gidan Bishop Kukah a Sokoto
Rundunar Sojin Najeriya ta 8 Division tare da Sector 2 na Operation FANSAN YAMMA sun karyata wani rahoto da ke…
Read More » -
Kotu Ta Tsare Direban Matar Sarki Sanusi II Kan Zargin Satar Gwala-Gwalai na Naira Miliyan 60
Kotun Majistare da ke Nomansland a ƙaramar hukumar Fagge, Jihar Kano, ta tsare wani direban matar Sarkin Kano na biyu,…
Read More » -
”Duk wanda bai zabi Tinubu a zabe mai zuwa ba, ba cikakken musulmi bane
Shahararren malamin addinin Musulunci, Sani Yahya Jingir, ya jawo muhawara a tsakanin al’umma bayan furucin da ake danganta masa na…
Read More » -
Hisbah Ta Kama Shugaban Ƙaramar Hukuma a Otal da Ƙananan Yara a Kano
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama wani shugaban ƙaramar hukuma bisa zargin kasancewa a ɗakin otal tare da wasu…
Read More » -
Mutuwar Mahaifiyar ‘Yan Biyar Ta Jefa Kano Cikin Jimami
Al’ummar Jihar Kano sun shiga cikin jimami bayan rasuwar wata mata da ta haifi jarirai biyar lokaci guda, inda ta…
Read More » -
Tallafin Gwamnati Na Musamman Ya Bankado Gibin Tsarin Lafiya’a jihar Kano
Gwamnatin Jihar Kano ta dauki nauyin kula da lafiyar wata mata mai jego, Hafsatu Yusuf, wadda ta haifi yara biyar…
Read More »