Labarai
-
Hukumar KASITDA ta ci alwashin bunƙasa gudanar da mulki ta amfani da fasahar zamani a Kano
Hukumar bunƙasa fasahar zamani ta jihar Kano (KASITDA) ta sake jaddada kudurinta na bunkasa tsarin tafiyar da gwamnati ta hanyar…
Read More » -
Shin Da Gaske Gwamnatin Tinubu Za Ta Fara Karbar Harajin Solar?
A yayin da jita-jita ke yawo a kafafen sada zumunta cewa gwamnatin Bola Ahmed Tinubu na shirin fara karɓar haraji…
Read More » -
Gwamnatin Bola Ahmed Tinubu Shaida Ce ga Mutuncin Bello Matawalle
A cikin wata sanarwa da Alhaji Fahad Ogan Boye ya fitar a ranar 26 ga Afrilu, 2026, ya ce waɗannan…
Read More » -
Sagama Homes da DanMama Smart Homes Sun Kulla Yarjejeniyar Gina Gidaje a Najeriya
Kamfanin Sagama Homes Ltd. da DanMama Smart Homes Ltd. sun kulla yarjejeniyar haɗin gwiwa domin inganta harkar samar da gidaje…
Read More » -
Kotun Tarayya Ta Tsayar da 18 ga Yuni Don Ci Gaba da Shari’ar mawaki Rarara na zarginsa da aikata laifin satar fasaha
Ana sa ran fitaccen mawaki, Dauda Adamu Kahutu Rarara, zai gurfana a gaban Federal High Court da ke zamanta a…
Read More » -
Kotun Tarayya Ta Daure Matashi Shekaru 8 Kan Safarar Wiwi a Kano
A cewar sanarwar da jami’in hulda da jama’a na NDLEA, Sadiq Muhammad Maigatari, ya fitar, an kama Kabir Adamu ne…
Read More » -
KEDCO Ta Sanar da cewa za’a sami Karancin Wutar Lantarki a Kano, Katsina da Jigawa
Kamfanin rarraba wutar lantarki na Kano, Kano Electricity Distribution Company (KEDCO), ya sanar da cewa za a fuskanci ƙarancin wutar…
Read More » -
Ƴansanda sun gurfanar da shugaban tsagin PDP na ƙasa kan zargin bayar da bayanan ƙarya
‘Yansanda a Najeriya sun gurfanar da tsohon minista kuma shugaban tsagin jam’iyyar PDP, Kabir Turaki, a gaban babbar kotun Abuja…
Read More » -
Kotu ta umarci a saki Sheikh Sani Khalifa Zaria tare da ba shi diyyar Naira Miliyan 5
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta umarci a saki malamin addini, Sheikh Sani Abdulkadir Zaria, ba tare da wani…
Read More » -
Rikicin Masarautar Kano: Hakikanin abun da ya faru a zaman kotun Koli
Kotun Koli ta Najeriya ta dage sauraron shari’ar masarautar Kano zuwa ranar 17 ga Afrilu, 2027. Rahotanni sun ce…
Read More »