Labarai
-
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawan ya bayyana kashe sama da mutune 30 da ƴanbindiga suka yi daga cikin waɗanda suka yi garkuwa da su a matsayin rashin sanin darajar ɗan’adam.
Gwamna Dauda ya bayyana haka ne bayan wasu ƴanbindiga a jihar sun kashe wasu mutane da ke hannunsu, lamarin da…
Read More » -
Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da wani sabon shirin bayar da lamuni da ake yi wa laƙabi da Asusun Tallafawa Ma’aikatan Manyan Makarantu (TISSF) da tsabar kuɗi har naira miliyan 10.
Waɗanda za su gajiyar shirin sun haɗa da ma’aikatan jami’o’i da kwalejojin kimiyya da fasaha da kwalejojin ilimi da suke…
Read More » -
An gano gwawar mutum 15 a yayin da ake ci gaba neman wasu uku bayan hastarin kwalekwale da ya auku a yankin Ƙaramar Hukumar Shiroro da ke Jihar Neja.
Kwalekwalen ya kife ne a yayin da yake ɗauke da mutune 43 da buhuna 60 na shinkafa da shanu uku…
Read More » -
Tsohon sakataren gwamnatin taraya Babachir David Lawan ya bayana cewar al’ummar Arewacin Najeriya na shirin kayar da Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu a zaɓen 2027.
Yace hakan ya faru ne sakamakon ƙuncin rayuwa da kuma tsare-tsaren gwamnatinsa na mayar da yankin saniyar ware. Ya Kara…
Read More » -
Hukumar Kula da shaidar ɗan ƙasa (NIMC) ta bayyana damuwarta kan yadda wasu ƴan ƙasarnan ke sayar da bayanansu, ciki har da lambar shaidar ɗan kasa (NIN), domin samun kuɗi.
Wannan na zuwa ne bayan sanarwar da hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC ta fitar cewa wasu…
Read More » -
Mataimakin babban sakataren hukumar kula da jami’o’i ta kasa, Chris Maiyaki, a ranar Juma’a ya yi kira ga jami’o’i da gwamnati da su kara kaimi wajen saka hannun jari a fannin samar da fasahar zamani domin bunkasa koyar da fasahar a jami’oi.
Maiyaki ya ce, maimakon zama kawai wani tsari na bayar da shaida a takarda, koyon fasahar zamani mayar da ilimi…
Read More » -
An fara zaman jin ra’ayoyi na kwanaki biyu a nan Kano domin sake duba Kundin Tsarin Mulkin Najeriya na 1999, da nufin daidaita shi da bukatun zamani.
Wannan taro na yankin Arewa maso Yamma da Kwamitin Majalisar Dattawa kan Sauya Kundin Tsarin Mulki ya shirya karkashin jagorancin…
Read More » -
Ma’aikatar Ilimi ta kasa ta musanta rahoton da wasu jaridu suka ruwaito cewa ta ƙayyade shekara 12 a matsayin shekarun da yara za su shiga ajin farko na ƙaramar sakandare wato JSS1.
Cikin wata sanarwa a ranar Juma’a, mai magana da yawun ma’aikatar Folasade Boriowo ta ce “baki ɗayan rahoton ba daidai…
Read More » -
Fadar shugaban kasa ta mayar wa tsohon gwamnan Kano Rabi’u Musa Kwankwaso martani kan ikirarinsa na cewa gwamnatin Bola Tinubu na nuna bambanci tsakanin yankunan ƙasar.
A cikin wata sanarwa da mai taimaka wa shugaban kan sadarwa, Sunday Dare ya fitar a yau Juma’a, ya ce,…
Read More » -
Rundunar yan sanda ta kasa reshen Jihar Jigawa ta kama wani mutum mai suna Iliyasu Musa, ɗan shekara 40, bisa zargin kashe matarsa Hadiza Sale, ƴar shekara 30, a ƙauyen Afasha da ke ƙaramar hukumar Aujara.
Wanda ake zargin ya shafe sama da makonni biyu yana ɓuya tun bayan da lamarin ya faru a ranar 10…
Read More »