Labarai
-
Babban hafsan sojin ƙasa na kasa, Laftanar Janar Olufemi Oluyede ya yi kiran ƙara wa rundunarsa kuɗi domin tabbatar da ayyuka da walwalar dakarunsa.
Janar Oluyede ya bayyana hakan ne lokacin ganawa da kwamitin majalisar dattawan ƙasar kan sojojin ƙasa a lokacin wata ziyara…
Read More » -
Jami’ai a kasar Malawi sun ce ƙasar ta samu nasarar cimma abin da Majalisar Dinkin Duniya ta gindaya wajen yaƙi da cuta mai karya garkuwar jiki wato HIV/AIDS.
A baya ƙasar ta kasance ɗaya daga cikin ƙasashen da cutar HIV ta fi muni, inda mutum guda cikin bakwai…
Read More » -
Rundunar sojin ruwan Najeriya ta bayyana aniyar kafa sansaninta a garin Yauri na jihar Kebbi a wani mataki na bunƙasa harkokin tsaron iyakokin ruwa.
Matakin na zuwa ne bayan da wata tawagar manyan jami’an sojojin ruwan suka kai ziyara gidan gwamnatin jihar Kebbi a…
Read More » -
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana naɗin Saidu Yahya a matsayin sabon Shugaban Hukumar Karɓar Ƙorafe-ƙorafen Jama’a da yaƙi da cin hanci da rashawa (PCACC), bayan ƙarewar wa’adin tsohon shugaban, Barrister Muhuyi Magaji Rimin Gado, a watan Yuni.
Wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan, Sunusi Bature Dawakin Tofa, ya fitar ta tabbatar da naɗin Sa’idu Yahya,…
Read More » -
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta kasa INEC ta ce nan gaba cikin wannan wata za ta fara yin rajistar masu zaɓe a faɗin ƙasar gabanin zaɓukan 2027.
Cikin wata sanarwa da INEC ta wallafa a shafinta na X ranar Juma’a, ta ce za ta fara rajistar masu…
Read More » -
Kungiyar Tuntuba ta Arewa (ACF), ta yi korafin cewa Gwamnatin Shugaban Kasa Bola Tinubu ta mayar da yankin saniyar ware a kasafin ayyukan raya kasar da take yi a Najeriya.
Da yake jawabi yayin wani taron tattaunawa da ’yan kasa da Gidauniyar Tunawa da Ahmadu Bello ta shirya a Kaduna…
Read More » -
Gwamnatin Taraya ta bayyana cewa lokaci ya yi da ‘yan bindiga da ke addabar Arewacin kasarnan zasu daina kashe mutane su kuma miƙa wuya.
Mai bai wa shugaban ƙasa shawara kan harkokin tsaro, Nuhu Ribadu, ne ya faɗa hakan a hirarsa da BBC Hausa,…
Read More » -
Ma’aikatan jinya karkashin inuwar kungiyar ma’aikatan jinya dana ungozoma dake aiki a cibiyoyin lafiya na gwamnatin taraya sun kara jadada cewar yajin aikin gargadi na kwanaki bakwai da suka yi niyyar tafiya zai fara a yau Laraba.
Mambobin kungiyar sun sha alwashin tafiya yajin aikin ko da kuwa gwamnatin taraya ta kira su domin zama a teburin…
Read More » -
Majalisar Dattawan ta yi Allh da wata zanga-zanga da aka yi a Ghana, inda wasu ke buƙatar a kori ’yan Nijeriya daga ƙasar.
Shugaban kwamitin majalisar kan ’yan Nijeriya mazauna ƙasashen waje, Sanata Bassey Aniekan, ya ce ba daidai ba ne a zargi…
Read More » -
Kungiyar Manoma ta kasa ta ce idan noma ya lalace a Najeriya to shugaban kasa Bola Tinubu shi ne sila.
Kungiyar manoman ta bayyana damuwa kan yadda shinkafa da masara daga kasashen waje ke mamaye kasuwannin cikin gida, lamarin da…
Read More »