Labarai
-
Fadar shugaban kasa ta mayar wa tsohon gwamnan Kano Rabi’u Musa Kwankwaso martani kan ikirarinsa na cewa gwamnatin Bola Tinubu na nuna bambanci tsakanin yankunan ƙasar.
A cikin wata sanarwa da mai taimaka wa shugaban kan sadarwa, Sunday Dare ya fitar a yau Juma’a, ya ce,…
Read More » -
Rundunar yan sanda ta kasa reshen Jihar Jigawa ta kama wani mutum mai suna Iliyasu Musa, ɗan shekara 40, bisa zargin kashe matarsa Hadiza Sale, ƴar shekara 30, a ƙauyen Afasha da ke ƙaramar hukumar Aujara.
Wanda ake zargin ya shafe sama da makonni biyu yana ɓuya tun bayan da lamarin ya faru a ranar 10…
Read More » -
Hukumar Shari’a ta jihar Kano tayi zama da Shugabannin makarantun Islamiyyu na jihar Kano domin gyara al’amuran saukar Alƙur’ani da makarantun ke yi, musamman wajen tsauwalawa Iyayen yara hidimar da tafi karfinsu, da kuma shigar da wadanda ba su cancanci saukar ba cikinta.
Hukumar Shari’a ta jihar Kano tayi zama da Shugabannin makarantun Islamiyyu na jihar Kano domin gyara al’amuran saukar Alƙur’ani da…
Read More » -
Shugaban karamar hukumar Dala, Alhaji Surajo Ibrahim Imam, ya bayar da tallafin naira miliyan Daya ga matasan da suka samu horo akan shirin kare alumma na Neighborhood watch.
Alhaji Surajo Imam ya bayyana cewa matasan sun dawo ne bayan sun kammala horo da aka shafe makwanni ana yi…
Read More » -
Allah yayiwa sarkin Gusau Alhaji Ibrahim Bello rasuwa Mai shekaru 71 da haihuwa
Gwamnatin jahar Zamfara ta tabbatar da rasuwa sarkin Gusau Alhaji Ibrahim Bello Mai shekaru 71 da haihuwa ya rasu sakamakon…
Read More » -
Jam’iyyar APC ta naɗa Farfesa Nentawe Yilwatda a matsayin sabon shugaban jam’iyyar na ƙasa, bayan taron da aka gudanar a Abuja tare da shugaba Bola Ahmed Tinubu da gwamnonin jam’iyyar.
Yilwatda, wanda ya fito daga jihar Filato, ya maye gurbin Dr. Abdullahi Umar Ganduje wanda ya yi murabus a watan…
Read More » -
Kotu ta yanke ma G. Fresh Hukuncin zaman gidan gyaran hali a jihar Kano.
Wata babbar kotun taraya a nan Kano ta yankewa Abubakar Ibrahim Wanda ake fi sani da G. Fresh hukuncin daurin…
Read More » -
Rahotanni daga Daily Trust sun nuna cewa indai ba an samu sauyi ba, Ministan Harkokin Jinƙai da Rage Talauci, Farfesa Nentawe Yilwatda daga Jihar Filato, zai bayyana a yau a matsayin sabon shugaban jam’iyyar APC na ƙasa.
Majiyoyi da dama sun bayyana cewa Nentawe shi ne zaɓin da ya fi fice, sai dai wasu kuma sun ce…
Read More » -
Hukumar Yaƙi da Yi Wa Tattalin Arziƙi Zagon Ƙasa (EFCC), reshen Kano ta kama ɗaliban Jami’ar Bayero ta Kano guda 25 da ake zargi da aikata damfara a Intanet.
An kama su ne a ranar Litinin, 21 ga watan Yuli, 2025, a wani samame da jami’an hukumar suka kai…
Read More » -
Wasu mazauna Ƙaramar Hukumar Gusau da ke Jihar Zamfara, sun yi zanga-zangar lumana tare da neman gwamnati ta ɗauki mataki kan ƙaruwar hare-haren ’yan bindiga a yankin.
Jama’a da dama sun halarci zanga-zangar; wasu a kan babura, wasu a cikin motoci, wasu kuma a ƙafa. Ƙauyukan da…
Read More »