Labarai
-
Gwamnatin Tarayya ta tabbatar da fara aiwatar da sabbin dokokin haraji daga 1 ga Janairu, 2026
Shugaban Kwamitin na Ƙasa Mista Taiwo Oyedele, ya tabbatar da cewa sabbin dokokin haraji za su fara aiki a ranar…
Read More » -
’Yan sanda sun kama manyan jagororin ’yan fashi biyu a Jihar Kwara
Rundunar ’Yan Sanda ta kama wasu fitattun jagororin ’yan fashi da garkuwa da mutane biyu da ake zargin suna da…
Read More » -
Rundunar ’yan sandan Jihar Ogun ta sanar da kama mutane takwas da ake zargi da rajin ganin yankin Yarabawa ya balle daga Najeriya
An kama wadanda ake zargin ne a ranar Alhamis a mahadar Temidire da kuma karkashin gadar Sango-Ota, yayin da suke…
Read More » -
Sojojin Amurka Sun Kai Hari Kan ’Yan ISIS a Sokoto
Sojojin Amurka sun tabbatar da kai hare-haren sama kan mayakan ƙungiyar ISIS a Jihar Sokoto a daren Alhamis, bayan buƙatar…
Read More » -
Political Presenter Forum Ta Yi Jimamin Rasuwar ‘Yan Majalisar Kano Biyu
Ƙungiyar masu gabatar da shirye-shiryen siyasa ta Jihar Kano, wato Political Presenter Forum, ta miƙa sakon ta’aziyya ga al’ummar Jihar…
Read More » -
NUJ Online Media Chapel Ta Yi Jimamin Rasuwar ‘Yan Majalisar Kano Biyu
A wata sanarwa ta ta’aziyya, ƙungiyar ta bayyana rasuwar ‘yan majalisar a matsayin babban rashi ga Jihar Kano, tana mai…
Read More » -
Gwamnan Jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya amince da shirya babban taron girmamawa ga Nafisa Abdullah Aminu, ’yar shekara 17 da ta zama zaƙaƙurar duniya a fannin ƙwarewar Turanci a gasar TeenEagle Global Finals 2025 da aka gudanar a birnin London,da ke ƙasar Ingila.
Nafisa, ɗalibar makarantar Nigerian Tulip International College (NTIC), ta doke fiye da mutane 20,000 daga ƙasashe 69, ciki har da…
Read More » -
Gwamnatin Legas ta haɗa kai da mazauna Lekki kan atisayen tsaro daga iftila’in gobara da Kuma dasa bishiyu
Ma’aikatar Muhalli ta Jihar Legas ta haɗa kai da Ƙungiyar Mazauna da Masu Ruwa da Tsaki na Gidajen Lekki (LERSA)…
Read More » -
Rundunar Yan sanda babban birnin tarayya Abuja sun kama wasu ‘yan uwa mata da ma’aurata bisa laifin yin garkuwa da su a Abuja
Rundunar ‘Yan sanda a Babban Birnin Tarayya (FCT) ta kama mutane hudu da ake zargi da shirya sace kansu na…
Read More » -
Hukumar tsaron farin kaya ta ƙasa reshen Jihar Jigawa ta tabbatar da mutuwar jami’inta wanda wasu Yan ta’adda suka yi wa kisan gilla a jahar.
Hukumar tsaron farin kaya reshen Jihar Jigawa ta bayyana tsananin bakin cikinta na asarar rashi da hukumar tayi game da…
Read More »