Labarai
-
Dino Melaye Ya Yi Martani Kan Gurfanar da Tsohon Ministan Shari’a, Abubakar Malami A gaban Kotu
Tsohon Sanatan Kogi ta Yamma, Dino Melaye, ya yi martani kan gurfanar da tsohon Ministan Shari’a kuma Babban Lauyan Gwamnatin…
Read More » -
DG na NPC Ya Yi Alhinin Rasuwar Lauya Maryam Abubakar
Dakta Baffa Babba Dan Agundi, a madadin Ƙungiyar Lauyoyin Mata (Women Lawyers Congress – WLC), ya bayyana alhini da jimami…
Read More » -
Asusun Tallafa wa Lafiya na Jihar Kano (KHETFUND) ya gudanar da taron duba ayyukan hukumomi da cibiyoyin da suka amfana da tallafin asusun a zango na uku da na hudu na shekarar 2025, domin tantance yadda aka yi amfani da kuɗaɗen da aka fitar
A cewar Babbar Sakatariyar KHETFUND, Dakta Fatima Usman Zaharadeen, asusun ya raba sama da naira biliyan biyu ga hukumomi da…
Read More » -
Rahotanni na cewa akalla ma’aikatan gidan Talabijin na Kasa NTA a jihar Gombe guda shida ne suka rasu, yayin da wasu uku suka jikkata, sakamakon hatsarin mota da ya faru a Jihar Gombe
Wadanda suka rasu sun hada da Manu Haruna Kwami, Manajan Gudanarwa da Zarah Umar, Manajar sashen Labarai; da Isa,wanda ya…
Read More » -
A’isha Buhari ta yi zargin ana bibiyarta ba tare da yardartaba
Tsohuwar Uwargidan Shugaban Ƙasa, Hajiya A’isha Muhammadu Buhari, ta bayyana cewa wani babban malamin addinin Musulunci na bibiyarta tare da…
Read More » -
NDLEA Ta Kama wanda ake zargi da Safarar Miyagun Ƙwayoyi
Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) ta sanar da samun nasarar cafke wani mutum mai…
Read More » -
Rahoto: Gwamnan Kano na shirin komawa APC, Kwankwaso zai ci gaba da zama a NNPP
Rahotanni na nuni da cewa Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya kammala shirin sauya sheƙa zuwa jam’iyyar APC…
Read More » -
Gwamnan Zamfara ya naɗa AIG mai ritaya a matsayin Babban Kwamandan Tsaron Jihar
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare, ya naɗa tsohon Kwamishinan ’Yan Sandan jihar, AIG Muhammad Shehu Dalijan mai ritaya, a…
Read More » -
Ƴansanda sun daƙile harin ƴan bindiga a Zamfara
Rundunar ƴansandan jihar Zamfara ta ce ta daƙile yunkurin ƴan bindiga na kai hari a Ƙaramar Hukumar Maru a safiyar…
Read More » -
’Yan bindiga 9 sun mutu a wani artabu da Sojoji a Shanono
An kashe ’yan bindiga tara yayin artabu mai tsanani tsakaninsu da dakarun sojin kasarnan a Bakaji da Unguwar Garma, yankin…
Read More »