Labarai
-
Rikici Ya Ƙara Tsananta a NNPP ta Kano
Siyasar Kano ta shiga wani sabon salo bayan da wani muhimmin taron caucus da Jagoran NNPP na ƙasa, Sanata Rabi’u…
Read More » -
Ƴan Daba Sun Kashe Jami’in Civil Defence a Kano An yi jana’izar wani jami’in tsaron Civil Defence, Abdurra’uf Ali Ahmad Sharifai, wanda wasu da ake zargin ƴan daba ne suka kashe yayin da yake sintiri a Kano
Arewa Updates ta ruwaito cewa lamarin ya faru ne a daren bikin sabuwar shekara, a tsakanin titin gidan Zoo zuwa…
Read More » -
EFCC Ta Yi Watsi da Zargin Bala Mohammed yayi mata
Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashin Da’a ta Ƙasa (EFCC) ta ƙaryata zargin da Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed,…
Read More » -
Yadda Al’ummar Sabuwar Gandu Suka yi Dafifi Wajen Walimar Kammala Aiki Da Alh Muktar Aliyu Custom Yayi
Kafatanin Al’ummar Unguwar Sabuwar Gandu dake jihar Kano da makotansu sun yi fitar dango zuwa wajen walimar taya ɗan su,…
Read More » -
kula da marayu aiki ne dake bukatar hada karfi da karfe Khadija Ahmad YUSIF (rufaida)
A yammacin wannan rana ta juma’a dake a matsayin 2-01-2026 cibiyar ciyarwa fisabilillahi takai ziyara gidan marayu dake makotaka da…
Read More » -
Biyo bayan Umarnin Kwamishinan ‘yan sandan kano na hana Guje Guje da Motoci, Babura, da Kuma hawa Dawakai domin Kilisa
Kungiyar Mahaya Dokuna ta Jihar kano wato Kano Horse Riders Forum ta goyi bayan Umarnin Kwamishinan yan sanda akan wannan…
Read More » -
‘Yan Sanda Sun Kama Mutane 17 Kan zargin Fashi, da ta’ammali da Miyagun Ƙwayoyi da Lalata Dukiya a Jigawa
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta kama mutane 17 da ake zargi da aikata laifuka daban-daban, ciki har da fashi…
Read More » -
Gwamnan Sokoto Ya Nemi Goyon Bayan Jama’a Domin Yaki da ‘Yan Bindiga
Gwamnan jihar Sokoto, Ahmed Aliyu, ya buƙaci al’ummar jihar da su ƙara bai wa jami’an tsaro goyon baya ta hanyar…
Read More » -
Sabbin Dokokin Haraji: Ba Za a Cire Kuɗi Kai-tsaye Daga Asusun Banki Ba — Oyedele
Shugaban Kwamitin Shugaban Ƙasa kan Manufofin Kasafi da Gyaran Haraji, Mista Taiwo Oyedele, ya tabbatar wa ‘yan Najeriya cewa sabbin…
Read More » -
’Yan Sandan Kano Sun Kama Mutane Sama da 3,000 Kan Manyan Laifuka a 2025
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta sanar da cewa ta kama mutane 3,081 da ake zargi da aikata manyan laifuka…
Read More »