Labarai
-
‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Kasuwar Daji a Borgu, Jihar Neja
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun kai hari Kasuwan Daji da ke ƙauyen Demo, a Ƙaramar Hukumar Borgu…
Read More » -
Hatsarin Kwale-kwale Ya Hallaka Mutane 26 a Kogin Badin
Aƙalla mutane 26 ne suka rasa rayukansu sakamakon wani mummunan hatsarin kwale-kwale da ya faru a Kogin Badin, tsakanin ƙauyen…
Read More » -
Gidauniyar Yusuf Kashe Kwabo Ta Yi Wa Yara 220 Kaciya Kyauta A Kano
Gidauniyar Yusuf Kashe Kwabo ta gudanar da aikin kaciya tare da rabon magunguna kyauta ga yara 220, a wani shiri…
Read More » -
Gwamnatin Gombe Ta Raba Naira Miliyan 14 ga Iyalan ‘Yan Jarida 7 da Suka Rasu
Gwamnatin Jihar Gombe ta raba jimillar naira miliyan 14 ga iyalan ‘yan jarida bakwai da suka rasu a wani mummunan…
Read More » -
Kotu Ta Aike da Kwamishinan Kuɗin Bauchi Gidan Yarin Kuje
Kotun Tarayya da ke Abuja ta umarci a mayar da Kwamishinan Kuɗi na Jihar Bauchi, Yakubu Adamu, zuwa gidan gyaran…
Read More » -
Ƴan Bindiga Sun Kashe Mutane 7 a sabon harin da suka kai Plateau
Aƙalla mutane bakwai ne suka rasa rayukansu yayin da wasu ƴan bindiga suka kai hari wani ƙauye a Ƙaramar Hukumar…
Read More » -
Abduljabbar Kabara Ya Nemi A Mayar Da Shi Gidan Yarin Kurmawa
Malam Sheikh Abduljabbar Kabara ya buƙaci hukumomi da mahukunta da su gaggauta mayar da shi gidan yarin Kurmawa da ke…
Read More » -
Jihar Neja Za Ta Sake Buɗe Makarantu Ranar 12 Ga Janairu
Gwamnatin Jihar Neja ta amince da sake buɗe makarantun furamare da na sakandiren jihar, bayan dakatar da su sakamakon matsalolin…
Read More » -
Rikici Ya Ƙara Tsananta a NNPP ta Kano
Siyasar Kano ta shiga wani sabon salo bayan da wani muhimmin taron caucus da Jagoran NNPP na ƙasa, Sanata Rabi’u…
Read More » -
Ƴan Daba Sun Kashe Jami’in Civil Defence a Kano An yi jana’izar wani jami’in tsaron Civil Defence, Abdurra’uf Ali Ahmad Sharifai, wanda wasu da ake zargin ƴan daba ne suka kashe yayin da yake sintiri a Kano
Arewa Updates ta ruwaito cewa lamarin ya faru ne a daren bikin sabuwar shekara, a tsakanin titin gidan Zoo zuwa…
Read More »