Labarai
-
ICPC Ta Ƙi Amincewa da Janye Ƙorafin Dangote kan Tsohon Shugaban NMDPRA
Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Ƙasa (ICPC) ta ƙi amincewa da buƙatar attajirin Afirka, Alhaji Aliko Dangote,…
Read More » -
Rahoto: ’Yan Najeriya Miliyan 141 Na Iya Rayuwa Cikin Talauci a 2026 – PwC
Wani sabon rahoto kan tattalin arzikin Nijeriya ya nuna cewa aƙalla ’yan Najeriya miliyan 141 ka iya kasancewa cikin talauci…
Read More » -
Hukumar Gidajen Yari Ta Kama Mutum Biyu Kan Yunkurin Shigar da Miyagun Ƙwayoyi Gidan a Kano
Hukumar Kula da Gidajen Gyaran Hali ta kasa reshen Jihar Kano, ta sanar da kama wasu mutum biyu da ake…
Read More » -
Sarkin Kaltungo Ya Jaddada Kudirinsa na Wayar da Kan Al’umma Kan Zaman Lafiya
Mai Martaba Sarkin Kaltungo, Engr. Saleh Muhammad Umar OON, Mataimakin Shugaban Majalisar Sarakuna da Hakimai ta Jihar Gombe, ya bayyana…
Read More » -
Kotu Ta Bada belin Tsohon Ministan Shari’a Abubakar Malami da Iyalinsa akan Naira Miliyan 500
Kotun Tarayya da ke Abuja, ƙarƙashin jagorancin Mai shari’a Emeka Nwite, ta amince da bayar da beli ga tsohon Ministan…
Read More » -
Sojojin Sun Ceto Mutane Shida da Aka Sace a Kaduna
Rundunar Sojin kasarnan ta sanar da cewa dakarunta na Operation FANSAN YAMMA sun samu nasarar ceto mutum shida da ‘yan…
Read More » -
Zargin Sace Ƴarinya: An Kai Ƙorafi Kan Wani Jami’in DSS Zuwa ga Gwamnati
‘Yan uwan wata ƙaramar yarinya ’yar shekaru 16 daga garin Haɗejia sun kai ƙorafi kan wani jami’in Hukumar DSS, bisa…
Read More » -
Ɗan Kasuwa a Kano Ya Taya Gwamna Abba Kabir Yusuf Murnar Cika Shekaru 63, da aihuwa Yakuma Yaba da Ayyukan Gwamnatinsa
Wani fitaccen ɗan kasuwa a Jihar Kano, Alhaji Gambo Haruna Yusuf, ya taya Gwamnan Jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf,…
Read More » -
Badaru Abubakar Ya Karyata Zargin Sauya Sheka Zuwa Jam’iyyar ADC
Tsohon Ministan Tsaro kuma tsohon Gwamnan Jihar Jigawa, Alhaji Mohammed Badaru Abubakar, ya karyata labarin da ke yawo a kafafen…
Read More » -
MD karota ya Taya Gwamna Abba Kabir Yusuf Murnar Cika Shekaru 63 da Haihuwa
A cikin sakon taya murnar, Manajan Darakta na KAROTA, Hon. Faisal Mahmud Kabir, ya bayyana cewa gwamnan ya kasance shugaba…
Read More »