Labarai
-
Sojojin sun ceto fasinjoji 18 daga hannun ‘yan fashin ruwa
Rundunar Sojin Najeriya ta ce dakarunta na 13 Brigade sun ceto fasinjoji 18, ciki har da jarirai biyu, daga wani…
Read More » -
Kotu ta yankewa Abubakar Alhaji Sabo hukuncin kisa ta hanyar rataya
Babbar Kotun Jihar Kano, ƙarƙashin Mai Shari’a Aisha Ya’u, ta yanke wa Abubakar Alhaji Sabo hukuncin kisa ta hanyar rataya…
Read More » -
’Yan Sanda Sun Cafke Matasa Biyu Bisa Zargin Yunƙurin Kashe Mahaifinsu a Kaduna
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kaduna ta cafke wasu matasa biyu da ake zargi da yunƙurin kashe mahaifinsu ta hanyar yi…
Read More » -
DSS Ta Kama Jami’inta Bisa Zargin Sace Yarinya tare Da Tilasta Mata Sauya Addini
Lamarin ya biyo bayan umarnin da wata kotu da ke Haɗeja, a Jihar Jigawa, ta bayar a makon nan na…
Read More » -
DSS Ta Kama Jami’inta Bisa Zargin Sace Yarinya tare Da Tilasta Mata Sauya Addini
Lamarin ya biyo bayan umarnin da wata kotu da ke Haɗeja, a Jihar Jigawa, ta bayar a makon nan na…
Read More » -
Ma’aikatar Lafiya ta Jihar Kano Ta Horar da Direbobinta Kan Sanin Ka’idojin Tuƙi
Ma’aikatar Lafiya ta Jihar Kano ta shirya wani muhimmin taron horo, irinsa na farko, domin horar da direbobinta, da nufin…
Read More » -
Likitoci Masu Neman Ƙwarewa na Asibitin Aminu Kano Za Su Koma Yajin Aiki a Ranar Litinin
Ƙungiyar Likitoci masu neman ƙwarewa ta reshen Asibitin Koyarwa na Aminu Kano (ARD AKTH) ta umarci mambobinta da su koma…
Read More » -
Ana Shirin Zanga-zangar Neman Hakkin Iyalan Mafarautan Kano Da Aka Yiwa Kisan Gilla A Edo
Iyalan Mafarautan Kano da aka yiwa kisan gilla su 16 a Jihar Edo, sun bukaci gwamnatin Jihar Kano da takwararta…
Read More » -
Wasu Tubabbun ‘Fulanin Daji’ Sun Afka wa Ɗan Uwansu a Kasuwar Batsari Saboda Tsohuwar Gaba
Lamarin ya faru ne a gaban wakilan Katsina Times, inda maharan suka tarar da Manin Tururuwa a kasuwar sayar da…
Read More » -
Majalisar Kano Ta Ce Sauya Sheƙar Gwamna Abba Yusuf Daga NNPP Na Iya Zama Dole
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta bayyana cewa rikice-rikicen shari’a da ke addabar jam’iyyar NNPP na iya tilasta wa Gwamna Abba…
Read More »