Labarai
-
Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Tsayar da Hukuncin Kisa Kan Masu Fashi Biyar
Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke zamanta a Ilorin, jihar Kwara, ta tabbatar da hukuncin kisa ta hanyar rataya da Babbar…
Read More » -
Fake Alert: ‘Yan Sandan Kano Sun Cafke Masu Sayen Motar ₦75m
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta kama mutane uku bisa zargin sayen mota kirar Mercedes Benz GLE, fara ƙalau, ta…
Read More » -
’Yan Sanda Sun Kama Ma’aurata Kan Zargin Kitsa Garkuwa da Kansu a Legas
Rundunar ’yan sandan jihar Legas ta cafke wasu ma’aurata, Fred da matarsa Goodness, bisa zargin kitsa garkuwa da kansu tare…
Read More » -
Gwamnatin Jihar Kano Ta Nemi Mataimakin Gwamna, Aminu Abdulsalam, Ya Yi Murabus
Gwamnatin Jihar Kano ta bukaci mataimakin gwamnan jihar, Kwamared Aminu Abdulsalam Gwarzo, da ya gaggauta yin murabus daga mukaminsa. Wannan…
Read More » -
Majalisar Dattawan Najeriya Ta Fara Nazarin Gyaran Dokar Zaɓe ta 2022
Majalisar Dattawan Najeriya ta fara nazari kan ƙudirin gyara Dokar Zaɓe ta shekarar 2022, inda ta mayar da hankali kan…
Read More » -
Turkiyya Na Neman Haɓaka Cinikayya da Najeriya Zuwa Dala Biliyan 5 – Shugaba Erdogan
Shugaban Ƙasar Turkiyya, Recep Tayyip Erdogan, ya bayyana cewa ƙasarsa na da burin daga darajar cinikayya da Najeriya zuwa dala…
Read More » -
’Yan Sanda Sun Kama Mutane 6 Kan Damfara Ta Hanyar Sadarwa, Sun Kwato Kwamfutoci 400 da Wayoyi 1,000
Rundunar ’Yan Sandan Najeriya ta samu babbar nasara a yaƙin da take yi da laifukan yanar gizo, bayan da ta…
Read More » -
Ma’aikatan FCTA Sun Garzaya Kotun Ɗaukaka Ƙara Kan Hukuncin NIC da Ya Umurce Su Komawa Aiki
Ma’aikatan Hukumar Gudanarwar Babban Birnin Tarayya (FCTA) kimanin 40,000 sun garzaya Kotun Ɗaukaka Ƙara domin ƙalubalantar hukuncin Kotun Kwadago ta…
Read More » -
NESREA: ’Yan Najeriya Na Shan Sama da Lita Biliyan 2.5 na Ruwan Leda a Duk Shekara
Hukumar Kula da Tsaftace Muhalli ta Ƙasa (NESREA) ta bayyana cewa a duk shekara, ’yan Najeriya na shan sama da…
Read More » -
Babbar Kotun Tarayya Ta Aike Shugaban KANSIEC na jihar Kano Gidan Yari
Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Abuja ta bayar da umarnin tsare Shugaban Hukumar Zaɓe ta Jihar Kano (KANSIEC),…
Read More »