Labarai
-
Rukayya Muhammad Ta Ajiye Aikinta a Arewa24 Domin Bunƙasa Harkokinta na Kasuwanci
Rukayya Muhammad, wadda ke rike da muƙamin shugabar sashin kula da shafukan sada zumunta a gidan talabijin na Arewa24, ta…
Read More » -
Mata Ta Kai Ƙara Kotun Shari’ar Musulunci Bisa Zargin Yi Mata Asiri da Hana Ta Aure Shekaru 11
matar mai suna Sadiya Abubakar Sani ta kai ƙara gaban Kotun Shari’ar Musulunci da ke Fagge ’Yan Alluna a Jihar…
Read More » -
SHUGABAN SASHEN SIYASA NA HIKIMA RADIO KANO, ALIYU SUFYAN, YA AJIYE AIKI
Jaridar Arewa Updates ta rawaito cewa Aliyu Sufyan ya ajiye aikin ne a ranar Litinin, 2 ga watan Fabrairun 2026.…
Read More » -
Amasco FM Kano: Manyan ’Yan Jarida Mata Biyu Sun Ajiye Aiki
’Yan jaridar sun haɗa da Halima Abdullahi, wadda ke rike da mukamin Shugabar Sashen Labarai na gidan rediyon, da kuma…
Read More » -
Musulman Lagos Sun Fitar da Matsaya Kan Zaɓen Gwamna na 2027
Kungiyar al’ummar Musulmi ta Jihar Lagos, wato Muslim Community of Lagos State (MCLS), ta bayyana aniyarta ta janye goyon baya…
Read More » -
’Yan Sanda Sun Kama Shahararren Ɗan Daba Auwalu Dan Daba
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta sanar da cafke wani shahararren ɗan daba mai suna Auwalu Ali, wanda aka fi…
Read More » -
’Yar Uwa Ga Gwamnan Kano Na Neman Taimakon Naira Miliyan 6 awajen jama’a Domin Ceto Rayuwarta
A yammacin ranar Asabar da ta gabata, kafar yaɗa labarai ta GTRHAUSA ta zanta da Hafsat Hashim Usman, wata mata…
Read More » -
Gobara Ta Tashi a Kasuwar Singa
Rahotanni sun nuna cewa gobarar ta tashi ne a shahararriyar kasuwar sayar da kayan abinci da ke kan titin Bello…
Read More » -
Magidanci Ya Hallaka Wani Mutum Bisa Zargin Soyayya da Matarsa a Yobe
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Yobe ta bayyana cewa abin ya auku ne da misalin ƙarfe 12:30 na rana, inda Alhaji…
Read More » -
YARO ƊAN SHEKARA UKU YA RASA RANSA BAYAN FAƊUWA CIKIN RIJIYA A KANO
Wani yaro ɗan shekaru uku, mai suna Abdura’uf Badamasi, ya rasu bayan da ya faɗa cikin wata rijiya a ƙauyen…
Read More »