Labarai
-
Kotu Ta Umurci Birtaniya Ta Biya Diyya Ga Iyalin Masu Haƙar Kwal da Aka Kashe a 1949
Wata kotu a Najeriya ta umurci gwamnatin Birtaniya da ta biya diyar kuɗi har fam miliyan 20 ga iyalai 21…
Read More » -
Matsalar Tsaro Na Ci Gaba da Haddasa Mace-mace a Najeriya
Matsalar tsaro na ci gaba da kasancewa kan gaba cikin manyan abubuwan da ke janyo asarar rayuka a Najeriya, yayin…
Read More » -
’Yan Sanda Sun NemI Haɗin Kan Al’umma Don Murkushe Fadan Daba a Kano
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano ta gudanar da wani taron manyan masu ruwa da tsaki domin lalubo hanyoyin magance matsalar…
Read More » -
Gwamnatin Kano Ta kafa kwamitin wayar da kan jama’a kan Rajistar Zaɓe
Gwamnatin Jihar Kano ta ƙara ƙaimi wajen wayar da kan al’umma domin ƙara yawan masu rajistar zaɓe, inda ta sanya…
Read More » -
Ƴansandan Indiya Sun Kama Ƴan Najeriya 109 Bisa Zargin Zama Ba Bisa Ka’ida Ba
Rundunar ƴansandan jihar Maharashtra a ƙasar Indiya ta sanar da kama ƴan Najeriya 109 bisa zargin zama ba bisa ka’ida…
Read More » -
Dan’agundi Ya Taya Nasir Jao’ji Murnar Nadin Daraktan City Boy Movement a Kano
Baffa Babba Dan’agundi, ya taya Hon. Nasir Bala Aminu Jao’ji (Adon Garin Ƙasar Hausa) murnar nadin da aka yi masa…
Read More » -
Manajan Hikima Radio Abubakar Isa Dandago, Ya Yi Murabus
Babban Manajan gidan rediyon Hikima Radio da ke Jihar Kano, Abubakar Isa Dandago, ya yi murabus daga mukaminsa tare da…
Read More » -
Kisan Gilla a Kwara: Ana Fargabar Mutane Kusan 70 Sun Mutu Bayan Harin Ƴan Bindiga
Jami’an agajin gaggawa na Red Cross sun bayyana cewa ana fargabar adadin mutanen da ƴan bindiga suka kashe a Jihar…
Read More » -
Rukayya Muhammad Ta Ajiye Aikinta a Arewa24 Domin Bunƙasa Harkokinta na Kasuwanci
Rukayya Muhammad, wadda ke rike da muƙamin shugabar sashin kula da shafukan sada zumunta a gidan talabijin na Arewa24, ta…
Read More » -
Mata Ta Kai Ƙara Kotun Shari’ar Musulunci Bisa Zargin Yi Mata Asiri da Hana Ta Aure Shekaru 11
matar mai suna Sadiya Abubakar Sani ta kai ƙara gaban Kotun Shari’ar Musulunci da ke Fagge ’Yan Alluna a Jihar…
Read More »