Labarai
-
Gwamnan Sakkwato Ya Amince da Biyan Albashi da Wuri Domin Ramadan
Gwamnan Jihar Sakkwato, Ahmed Aliyu, ya amince da biyan albashi da wuri ga ma’aikatan jihar domin sauƙaƙa musu halin rayuwa…
Read More » -
FRSC Ta Sallami Jami’ai 43 Bisa Rashin Biyayya da nuna Ɗabi’a Maras Kyau
Hukumar Kiyaye Afkuwar Haɗura ta Ƙasa (FRSC) ta ɗauki matakin ladabtarwa mai tsauri inda ta sallami jami’ai 43 daga aiki…
Read More » -
Bijilanti Sun Kama Wanda Ake Zargi da Hada Kai da Mata Wajen Zubar da Ciki a Fagge
Kwamandan Bijilanti na Ƙaramar Hukumar Fagge, Tanimu Isma’il, ya sanar da kama wani mutum mai suna Sulaiman Lawan bisa zargin…
Read More » -
Magoya Bayan Waiya Sun Nuna Bacin Rai Kan Naɗin Kwamitin Karɓar Gwamna Abba Zuwa APC
Magoya bayan Kwamishinan Yaɗa Labarai na Jihar Kano, Ibrahim Abdullahi Waiya, sun ci gaba da nuna bacin ransu kan yadda…
Read More » -
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Aniyarta Na Bunkasa Al’adu Don Samar Da Ayyukan Yi
Gwamnatin Jihar Kano ta sake jaddada kudirinta na ci gaba da bunkasa harkokin al’adu domin karfafa hadin kai da samar…
Read More » -
’Yan Bijilanti Sun Caka Wa Yaro Kusa a Zariya Kan Zargin Satar Kaza
Wani lamari mai tayar da hankali ya faru a garin Zariya, inda wasu ’yan bijilanti suka caka wa wani yaro…
Read More » -
Rundunar ‘Yan Sandan Kano Ta Cafke mutane 6 da ‘ake zargi da sace_ sace
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta sanar da nasarar cafke mutane shida (6) da ake zargi da hannu a aikata…
Read More » -
Isma’ila Abba Tangalashi Ya Ajiye Aiki da Hikima Radio
Fitaccen ɗan jarida a ɓangaren wasanni, Isma’ila Abba Tangalashi, ya ajiye aikinsa da Hikima Radio Kano, lamarin da ke ƙara…
Read More » -
An Tsinci Gawar Wani Matashi da Ake Zargin Ya Rataye Kansa a Gyadi-Gyadi
Lamarin ya jawo hankalin mazauna yankin ne da misalin lokacin da jama’a ke fitowa domin sallar Asubah, inda aka hangi…
Read More » -
Tinubu Ya Naɗa Ambasada Ismail Abba Yusuf a Matsayin Shugaban NAHCON
Hakan na ƙunshe ne cikin wata sanarwa da Fadar Shugaban Ƙasa ta fitar, mai ɗauke da sa hannun mai magana…
Read More »