Labarai
-
Shugaban hukumar kula da nagartar aki ta kasa Ya Karɓi bakuncin Tawagar Dana Motors a ofishinsa dake Abuja
A yayin ganawar, Dr. Dan’agundi ya tarbi tawagar cikin girmamawa tare da nuna jin daɗinsa kan ziyarar, yana mai bayyana…
Read More » -
PWAN Ta Horar da ‘Yan Jarida a Kano Kan Dokar Police Act 2020
Da take jawabi a wani taron kwana guda ga ‘yan jarida, Manajan Shirye-shirye na rikon ƙwarya na PWAN, Aisha Isa-Yusuf,…
Read More » -
Sarkin Kano Ya Buƙaci ‘Yan Kasuwa Su Sauƙaƙawa Al’umma Yayin da al’ummar Musulmi ke shirye-shiryen fara azumin watan Ramadan
Mai Martaba Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya yi kira ga ‘yan kasuwa da su sauƙaƙawa jama’a farashin kayayyaki,…
Read More » -
Tashar Rediyo da Masarautar Madobi Sun Dauki Nauyin Mayar da Yara 680 Makaranta
A wani gagarumin yunkuri na bunkasa ilimi, tashar rediyo ta Himma da ke Kano, tare da hadin gwiwar Masarautar Madobi,…
Read More » -
An Gurfanar da Jami’an Civil Defence 3 a gaban kuliya Kan Zargin Kashe Abokin Aikinsu
Wata kotun majistare mai lamba 52 ta bayar da umarnin tsare wasu jami’an Hukumar Tsaro ta Civil Defence su uku…
Read More » -
Ƙungiyoyin Tijjaniyya da Ƙadiriyya Sun Garzaya Kotu Kan Zargin ɓatanci a Kano
Ƙungiyoyin Tijjaniyya da Ƙadiriyya a jihar Kano sun garzaya gaban kotu, inda suka roƙi kotun ta tilastawa gwamnatin jihar Kano…
Read More » -
EFCC Ta Gurfanar da Mutanen da Ake Zargi da Karɓar Naira Miliyan 603 Domin Samuwa wav Mukamin GMD a NNPC
Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa (EFCC) ta gurfanar da wasu mutane da ake zargi da karɓar kuɗi har…
Read More » -
NAFDAC Ta Ƙwace Magungunan Zazzaɓin Cizon Sauro na Bogi na Miliyan 10 a Lagos
Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magunguna ta Ƙasa (NAFDAC) ta sanar da ƙwace sama da magungunan zazzaɓin cizon sauro…
Read More » -
’Yan Fansho a Jihar Jigawa Sun Karɓi Kashi na Biyu na Kuɗaɗen Giratuti Sama da Naira Biliyan 1.4
Hukumar Kula da Fansho ta Jihar Jigawa ta raba sama da Naira biliyan 1.4 a matsayin kashi na biyu na…
Read More » -
Tinubu: Za Mu Yi Galaba kan Ta’addanci da ’Yan Bindiga a Najeriya
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya jaddada cewa gwamnatinsa za ta yi galaba kan matsalolin ta’addanci da ’yan bindiga a…
Read More »