Labarai
-
Majalisar Karamar Hukumar Bagwai Ta Rufe Kasuwar Dan Dabino Saboda Dalilan Tsaro
Majalisar Karamar Hukumar Bagwai a Jihar Kano ta sanar da rufe Kasuwar Dan Dabino da ke Mazabar Kiyawa na wucin…
Read More » -
Shugabancin Kasuwar Singa Ya Musanta Yaduwar Gobara Zuwa Sabon Gari
Shugabancin Kasuwar Singa ya karyata rahotannin da ke cewa gobarar da ta tashi a kasuwar ta tsallaka zuwa Kasuwar Sabon…
Read More » -
Atiku Ya Bukaci INEC Ta Sake Duba Ranakun Zaɓen 2027
Tsohon Mataimakin Shugaban Najeriya, Atiku Abubakar, ya yi kira ga Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) da ta…
Read More » -
Ganduje Ya Yi Martani Kan Zargin Bacewar Dadiyata
Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya yi kakkausar suka tare da yin watsi da zargin da tsohon Gwamnan…
Read More » -
Majalisar Wakilai Za Ta Yi Zaman Gaggawa Kan Jadawalin Zaɓen 2027
Majalisar Wakilan Najeriya ta sanar da cewa za ta gudanar da zaman gaggawa a ranar Talata 17 ga watan Fabrairu,…
Read More » -
NDLEA Ta Ƙaddamar da “Operation Ramadan Mubarak” a Kano
Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) reshen Jihar Kano ta ƙaddamar da wani aiki na…
Read More » -
Wata kotu ta yankewa Samha m inuwa hukuncin daurin watanni 6 a Gidan gyaran hali
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Kano ta yanke wa jarumar Kannywood, Sa’adatu Mohammed Inuwa (wadda aka fi…
Read More » -
DSS Takama matashin da ake zargi da Garkuwa da mutane ‘a Kano
Rundunar tsaro ta farin kaya (DSS) ta samu nasarar ceto wani yaro mai shekaru biyar, Muhammad Haruna, daga hannun masu…
Read More » -
INEC Ta Sanya 20 Ga Fabrairu, 2027 A Matsayin Ranar Zaɓen Shugaban Ƙasa
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta ayyana ranar 20 ga watan Fabrairu, 2027 a matsayin ranar gudanar…
Read More » -
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano Za Ta Fara Hana Mata Zama Gaban Direbobin Adaidaita Sahu
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kammala shirye-shiryen fara aiwatar da dokar hana mata fasinjoji zama a gefen direbobin Adaidaita…
Read More »