Ketare
-
Gwamnan jihar Texas ta Amurka ya ce sama da mutane 160 ne har yanzu ba a gano ba sakamakon ambaliyar ruwa da ta auku a ranar Juma’ar da ta gabata.
Greg Abbott ya ce wannan adadi na lardin Kerr ne kaɗai, ɗaya daga cikin wuraren da lamarin ya fi muni.…
Read More » -
Birtaniya ta yi barazanar kara daukar mataki kan Isra’ila idan shawarar tsagaita bude wuta a Gaza ta gaza
Sakataren Harkokin Wajen Biritaniya, David Lammy, ya yi Allah wadai da rikicin jin kai a Gaza, yana mai cewa Biritaniya…
Read More » -
Iran ta musanta ikirarin Trump cewa ta nemi a sake fara tattaunawar nukiliya
Iran ta ce ba ta nemi tattaunawa da Amurka kan shirin nukiliyarta ba, kamar yadda Shugaban Amurka Donald Trump ya…
Read More » -
Jam’iyyar NRM mai mulki a Uganda ta ayyana shugaban ƙasar, Yoweri Museveni a matsayin wanda zai yi mata takara a zaɓe mai zuwa.
Matakin zai bai wa shugaban ƙasar – wanda ya fi kowa jimawa kan mulkin ƙasar – damar tsawaita kusan shekara…
Read More » -
Gwamnatocin jihohi uku na cikin shirin ko-ta -kwana, sakamakon ƙaruwar fargabar samun ambaliya saboda yiyuwar sakin ruwan madatsar Lagdo ta Kamaru.
Jihohin sun haɗar da Benue da Edo da kuma jihar Bayelsa, waɗanda tuni suka fara shiri don kauce wa barazanar…
Read More » -
Mutane biyu sun mutu sakamakon harbin da ƴansanda suka yi kan masu zanga-zanga a kasar Kenya.
Ƴansandan sun buɗe wuta ne kan ayarin wasu masu zanga-zanga a babban birnin Nairobi, na ƙasar. Jami’an ƴansandan sun yi…
Read More » -
Shugabannin BRICS sun hadu a Rio don kare tsarin hadin gwiwa na kasa da kasa ‘wanda ke fuskantar hari
‘Shugabannin kasashen BRICS da za su gana a Rio de Janeiro daga Lahadi ana sa ran za su yi Allah…
Read More » -
Isra’ila ta yi luguden wuta a tashoshin jiragen ruwa, da tashar wutar lantarki a Yemen yayin da Houthawa suka harba karin makamai masu linzami
Sojojin Isra’ila sun yi luguden wuta a kan tashoshin jiragen ruwa guda uku da kuma wata tashar wutar lantarki a…
Read More » -
Adadin mutanen da suka mutu sakamakon ambaliyar ruwa a Texas ya karu zuwa 82, har yanzu ana neman wasu da dama
Adadin mutanen da suka mutu sakamakon ambaliyar ruwa mai tsanani da ta afkawa jihar Texas a Amurka ya karu zuwa…
Read More » -
Rundunar sojin kare ƙasar Uganda (UPDF) ta bayyana cewa sojoji biyar sun mutu yayin da jirgin su na Mi-24 da ke kan aikin kai wa sojojin Tarayyar Afrika kariya a Somaliya ya yi hatsari a babban filin jirgin saman Mogadishu jiya.
Rundunar ta sanar a shafinta na X cewa abubuwan fashewa da ke cikin jirgin sun fashe, wanda hakan ya jikkata…
Read More »