Ketare
-
Shugaban Kamaru Biya, mai shekaru 92, ya sanar da aniyarsa ta tsayawa takara karo na takwas a ofis.
Shugaban kasar Kamaru Paul Biya, wanda shi ne shugaban kasa mafi tsufa a duniya mai shekaru 92, ya sanar da…
Read More » -
An ƙubutar da mutum bakwai, yayin da 11 sun bace bayan jirgin ruwa ya kife a gabar Mentawai ta Indonesia
Masu aikin ceto a Indonesiya na neman mutane 11 da suka bace bayan da wani kwale-kwale ya kife a tsibirin…
Read More » -
Isra’ila ta yi bama-bamai a sansanin ‘yan gudun hijira na Gaza; sannan sun kai hari ga wani kauyen Yammacin Kogin Jordan
Dakarun Isra’ila sun ci gaba da kai hari a Gaza, kwana guda bayan kashe akalla Falasdinawa 78 a fadin Gaza.…
Read More » -
Isra’ila na kashe fararen hula a Gaza da jiragen sama marasa matuki bincike ya gano
Sojojin Isra’ila suna amfani da jiragen sama marasa matuki da aka kera a China don kashe fararen hula na Falasdinawa…
Read More » -
Shugaban Koriya ta Arewa Kim Jong Un ya yi wa Rasha tayin cikakken goyon bayan ƙasarsa a yaƙin Ukraine.
Ya bayyana haka ne a yayin tattaunawa da ministan harkokin wajen Rasha Sergei Lavrov da ke ziyara a Ukraine. Ma’aikatar…
Read More » -
Starmer, Macron sun bayyana yarjejeniyar Yan gudun hijira da zurfafa dangantakar tsaro
Firaministan Ministan Biritaniya Keir Starmer da Shugaban Faransa Emmanuel Macron sun sanar da tsauraran matakan kula da Yan gudun hijira…
Read More » -
Tsohon shugaban kasar Argentina Fernandez zai fuskanci shari’a kan cin hanci da rashawa
Tsohon Shugaban Argentina, Alberto Fernandez, an umurce shi da ya gurfana a gaban kotu bisa zargin cin hanci da rashawa…
Read More » -
Laifukan cin zarafin ɗan adam a Darfur na Sudan na ƙara ta’azzara a cewar Mataimakin mai gabatar da ƙara na kotun ICC
Wani babban mai shigar da kara na kotun hukunta manyan laifuka ta kasa da kasa (ICC) ya bayyana cewa akwai…
Read More » -
Hukumomin Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE) sun gindaya wasu tsauraran sharudda ga ‘yan Najeriya da ke ziyartar birnin Dubai duk da cewa yanzu sun haramta bayar da bizar tsayawa na wucin gadi a birnin.
Rahotanni sun bayana cewar tuni aka sanar da sabon umarnin ga kamfanonin shirya tafiye tafiye. A wani babban cigaban da…
Read More » -
Ramaphosa ya yi adawa da harajin kashi 30% da Trump ya kakabawa Afirka ta Kudu
Shugaban Afirka ta Kudu Cyril Ramaphosa ya yi adawa da abin da ya kira “na kashin kai” karin harajin ciniki…
Read More »