Labarai
-
Tsohon shugaban karamar hukumar Kumbotso Kabiru Ado Fanshekara Ya Nuna Alhini kan Kisan Gillar da’akayi a Kumbotso
Tsohon Shugaban Karamar Hukumar Kumbotso kuma tsohon Mataimaki na Musamman ga tsohon Gwamnan Jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, Kabiru…
Read More » -
Kisan Dorayi: Gwamnatin Kano Za Ta Jagoranci Shigar da Ƙara’a gaban kotu
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana cewa za ta jagoranci shigar da ƙara kan kisan gillar da aka yi wa wata…
Read More » -
Tinubu Ya Yi Allah-Wadai da Kisan Matar Aure da Ƴaƴanta Shida a Kano
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya yi kakkausar suka kan kisan gilla da aka yi wa wata matar aure, Fatima…
Read More » -
Majalisar Zartarwa ta Kano ta Amince da Kashe ₦8.53bn Kan Ayyukan Lafiya da Ruwan sha
Daga Wakilin Ahrasjo News, Kano Majalisar Zartarwa ta Jihar Kano ta amince da kashe jimillar ₦8.53 biliyan domin gudanar…
Read More » -
Wasu daga cikin nasarorin sa Imam Abubakar Abdullahi yasamu kafun rasuwarsa
Al’ummar kasarnan na jimamin rasuwar Alhaji Abubakar Abdullahi, Babban Limamin Masallacin Akwatti da ke Nghar, Barkin Ladi a Jihar Plateau,…
Read More » -
Rundunar Sojin Saman Najeriya ta ce ta kashe ‘yan bindiga sama da 40 a wasu hare-haren da ta kai ta sama a jihar Borno
A wata sanarwa da Daraktan Hulda da Jama’a na rundunar, Air Commodore Ehimen Ejodame, ya fitar, ya ce an kai…
Read More » -
An kama wadanda da ake zargi da hannu a kisan wata mata da ‘ya’yanta shida a Kano
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta sanar da kama wasu mutane uku da ake zargi da kitsa kisan wata mata…
Read More » -
Rundunar ‘yan sanda ta fara bincike akan Kashe Wata Mata Da ‘Ya’yanta Shida a Jihar Kano
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta tabbatar da kisan wata mata, Fatima Abubakar, mai shekaru 35, tare da ‘ya’yanta shida…
Read More » -
Kotu Ta Wanke Amaryar da Ake Zargi da Kashe Uwar Gidanta a Kano
Babbar Kotun Jihar Kano mai lamba 13 da ke Miller Road ta wanke tare da sallamar Fatima Dahiru, amaryar da…
Read More » -
Gwamnatin Kano Ta Musanta Rahoton Daily Najeriya
Gwamnatin Jihar Kano ta musanta wani rahoto da wata kafar yaɗa labarai ta wallafa, wanda ke zargin cewa umarnin da…
Read More »