Labarai
-
Gwamna Abba Kabir Yusuf Ya Yaba Wa Rundunar ‘yan Sandan jihar Kano
Gwamnan, wanda ya kai ziyarar a Hedikwatar ‘Yan Sanda ta Bompai a ranar 21 ga watan Janairun 2026, ya bayyana…
Read More » -
Kotu Ta Bada belin Malam Makwarari kan Naira miliyan 20
Kotun Majistrin ta ba da belin Malam Ibrahim Isa Makwarari kan Naira miliyan 20, bayan gurfanar da shi bisa zargin…
Read More » -
An Kama Wani Sojan Gona Yana Satar Babura a Kano Da Sunan Jami’in FRSCD
Rundunar kiyaye haɗurra ta ƙasa (FRSC), reshen jihar Kano, ta sanar da kama wani mutum mai suna Abdullahi Ali, mazaunin…
Read More » -
Rundunar Ƴansandan Kaduna Ta Yi Amai Ta Lashe Kan Sace Mutane Sama Da 160
Rundunar ƴansandan jihar Kaduna ta janye sanarwar da ta bayar a baya na musanta garkuwa da mutane a ƙauyen Kurmin…
Read More » -
Dakarun Operation FANSAN YAMMA Sun Dakile Wani Harin Kwantan Bauna a Zamfara
Dakarun rundunar haɗin gwiwa ta Operation FANSAN YAMMA (OPFY) da ke aiki a yankin Arewa maso Yamma, sun nuna gagarumar…
Read More » -
Zargin Damfarar Filaye: ‘Yan Sanda Sun Gurfanar da Sheikh Makwarari a Kotu
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta gurfanar da wani malamin addinin Musulunci, Sheikh Ibrahim Isa Makwarari, a gaban Kotun Majistiri…
Read More » -
Kisan Mata da ‘Ya’yanta: Kogunan Ƙasar Hausa Ya Yi Allah-Wadai, dafaruwar lamari tare da mika ta’aziyya ga iyalan mamatan
Mai Unguwar Gandun Sarki kuma Kogunan Ƙasar Hausa, Alhaji Da’u Abubakar, ya bayyana matuƙar alhininsa da kaɗuwarsa kan mummunan kisan…
Read More » -
DSS Ta Sake Damƙe Tsohon Atoni-Janar Abubakar Malami Kan Sabon Zargin Ta’addanci
Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta sake cafke tsohon Atoni-Janar na Tarayya kuma Ministan Shari’a, Abubakar Malami (SAN), jim…
Read More » -
Gwamnatin Kebbi Za Ta Yi Amfani da Bikin Argungu na 2026 Wajen Jan Hankalin Masu Zuba Jari na Ƙasashen Waje
Gwamnatin Jihar Kebbi ta bayyana cewa tana shirin yin amfani da bikin kamun kifi da al’adu na Argungu na shekarar…
Read More » -
**Rundunar ‘Yan Sandan Bauchi Ta Damƙe Wasu ‘Yan Fashi da Makami a Giade**
**Bauchi, Najeriya** – Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta sanar da samun gagarumar nasarar cafke wasu mutane shida da ake…
Read More »