Labarai
-
Rabiu Musa Kwankwaso Ya Kai Ziyarar Ta’aziyya ga Ibrahim Shekarau
Tawagar jagoran Kwankwasiyya, Sanata Dr. Rabiu Musa Kwankwaso, ta kai wa tsohon Gwamnan Jihar Kano, Sanata Malam Ibrahim Shekarau, ziyarar…
Read More » -
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wadanda ake zargi da satar motoci
Rundunar ’yan sandan Jihar Kano ta samu gagarumar nasara a yaki da satar ababen hawa, bayan kama wata ƙungiyar mutane…
Read More » -
Wasu Matasa Sun Yi Zanga-Zangar Lumana Kan Zargin Kai Hare-Hare Ga ’Yan Arewa
Masu zanga-zangar sun bukaci gwamnatin tarayya da ta dauki matakin gaggawa domin kare rayuka da dukiyoyin al’umma tare da…
Read More » -
Gwamnatin Kano Ta Ware Naira Miliyan 99 Don Yi Wa Karnuka Rigakafi
Kwamishinan Ma’aikatar Kiwon Dabbobi ta Jihar Kano, Aliyu Isa Aliyu, ya bayyana cewa gwamnatin jihar za ta fara aiwatar da…
Read More » -
An Kama Dan Jaridar Jamus a Turkiyya Bisa Zargin Yaɗa Ƙarya da Zagin Shugaba
Ofishin Babban Mai Gabatar da Ƙara na Istanbul ya bayyana cewa an kama ɗan jaridar, Alican Uludag, ne bisa wasu…
Read More » -
Kwamishinan Yaɗa Labarai na Kano Ya Tattauna da Ƙungiyoyin Fararen Hula Kan Ci gaban Jiha
Kwamishinan Yaɗa Labarai da Harkokin Cikin Gida na Jihar Kano, Ibrahim Abdullahi Waiya, ya jagoranci wani muhimmin taro da ƙungiyoyin…
Read More » -
Gwamnatin Tarayya Ta Gargaɗi ’Yan Kasuwa Kan Ɓoye Kaya da Tashin Farashi a Ramadan
Hukumar Wayar da Kai ta Ƙasa (National Orientation Agency) ta gargaɗi ’yan kasuwa da su guji ɓoye kayan abinci ko…
Read More » -
Zaɓukan Cike Gurbi a Kano: Jama’a Sun Nuna Halin Ko-In-Kula
Rahotanni na nuna nuna cewa an samu ƙarancin fitowar masu zaɓe a zaɓukan cike gurbin ’yan majalisar dokokin jihar guda…
Read More » -
Sojoji Sun Kashe Kwamandan Boko Haram Abdullahi Mafa a Borno
Dakarun Sojojin Najeriya sun kashe wani kwamandan ƙungiyar Boko Haram mai suna Abdullahi Mafa a yayin hare-haren da suke ci…
Read More » -
Wata gobara da ta tashi da asubahin ranar Juma’a ta lalata akalla shaguna 50 a Kasuwar Fatima Simra Multi-Purpose da ke unguwar Dakata a Jihar Kano
Shugaban kwamitin kashe gobara na kasuwar, Dauda Haruna Chula, ya tabbatar da faruwar lamarin, yana mai cewa gobarar ta fara…
Read More »