Labarai
-
‘yan Vigilante 6,700 ne Suke Sintiri a Kano domin tabbatar da tsaro alokutan azumi
Rundunar ’yan sintiri (Vigilante) a Jihar Kano ta bayyana cewa ta baza jami’anta sama da 6,700 a sassa daban-daban na…
Read More » -
Bola Ahmed Tinubu Ya Nada Aminu Ado Bayero Shugaban Kwamitin Ciyarwar Ramadan na Ƙasa
An bayyana nadin ne lokacin da wata tawaga karkashin Babban Mai Tsare-Tsare na Ƙasa kuma Mataimakin Shugaban Kula da Fasaha…
Read More » -
Ana Zargin ’Yan Lakurawa Sun Kashe Mutum 30, Sun Lalata Ƙauyuka Bakwai a Kebbi
Wasu ’yan bindiga da ake zargin ’yan ƙungiyar Lakurawa ne sun kashe akalla mutum 30 tare da lalata ƙauyuka bakwai…
Read More » -
Hisbah Ta Kama Mutum Tara a Kano Saboda Cin Abinci a Ranar Farko ta Ramadan
Hukumar Hisbah ta kama wasu Musulmai guda tara a ranar Laraba, ranar farko ta azumin watan Ramadan, bayan an gan…
Read More » -
’Yan Sandan Yobe Sun Kama Mutane Hudu Kan Zargin Garkuwa da Mutum a Potiskum
Rundunar ’Yan Sandan reshen Jihar Yobe ta kama wasu mutane hudu da ake zargi da garkuwa da wani mutum bayan…
Read More » -
Kano: An Rufe Gidajen Gala da Harkokin DJ Har Zuwa Karshen Azumi
Sanarwar rufe wuraren ta fito ne ta bakin Jami’in Hulda da Jama’a na hukumar, Abdullahi Sani Sulaiman, cikin wata sanarwa…
Read More » -
Babbar Kotun Tarayya a Kano Ta Yanke Wa Ma’aikaciyar Banki hukuncin Daurin Shekaru 5 a Gidan yari
Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Kano ta tabbatar da laifi tare da yanke wa wata mata mai suna…
Read More » -
Hausawan Rivers Sun Yi Zargin Mutuwar Mambobi Hudu a Rikicin Kasuwar Oil Mill
Kungiyar Hausawa mazauna Jihar Rivers ta bayyana cewa mambobinta hudu sun rasa rayukansu sakamakon zanga-zangar da ta barke a karshen…
Read More » -
Hukumar karota zata kawo karshen matsalar da ake samu tsakanin jami’anta da jami’an soji
Hukumar Kula da Harkokin Sufuri da Zirga-zirgar Ababen Hawa ta Jihar Kano (KAROTA) ta sake jaddada kudirinta na ci gaba…
Read More » -
Shawarwari Kan Amfani da Wayoyi da Kafafen Sada Zumunta a Watan Ramadan
An shawarci al’ummar Musulmi da su tsara yadda za su riƙa amfani da wayoyinsu da kafafen sada zumunta a cikin…
Read More »