Ketare
-
Daliban Bangladesh suna neman a ɗauki mataki bayan hatsarin jirgin saman sojan sama akan wata makaranta
Daruruwan masu zanga-zanga sun taru a Bangladesh don neman a dauki mataki bayan wani jirgin yaki na sojin sama ya…
Read More » -
Jami’ar Columbia ta dakatar, da kusan dalibai 80 saboda zanga-zangar Gaza
Jami’ar Columbia a Amurka ta kakabawa ɗalibai da dama hukunci mai tsanani, ciki har da kora, dakatarwa daga karatu da…
Read More » -
Isra’ila na kai hari a Gaza; kungiyoyi 109 na bada agaji sun yi gargadin ‘yunwa mai tsanani’
Sojojin Isra’ila suna ci gaba da luguden wuta a Gaza yayin da kungiyoyin agaji 109 ke kira da a dauki…
Read More » -
Birtaniya ta kakabawa mutane 25 takunkumi da ake zargi da hannu a safarar mutane
Biritaniya ta sanya takunkumi kan mutane 25 da ake zargi da hannu a safarar mutane, a karkashin sabon tsarin takunkumin…
Read More » -
Iran ta shirya yaki da Isra’ila, ba za ta dakatar da shirin nukiliyarta ba: Pezeshkian
Shugaban Iran, Masoud Pezeshkian, ya ce kasarsa ta shirya don kowanne irin yaki da Isra’ila za ta iya kaddamar da…
Read More » -
Rasha ta rage muhimmancin tattaunawa da Ukraine yayin da hare-haren da ke kashe mutane ke ci gaba ƙaruwa
Rasha ta rage tsammanin samun wani ci gaba a tattaunawar da za a yi da Ukraine a Turkiye, yayin da…
Read More » -
WHO ta ce sojojin Isra’ila sun kutsa kai gidan ma’aikatanta da babban rumbun ajiyarta a Gaza
Dakarun Isra’ila sun kutsa kai cikin wasu cibiyoyin kungiyar Lafiya ta Duniya (WHO) yayin da suka ci gaba da farmaki…
Read More » -
Aƙalla mutane uku sun mutu sakamakon zaftarewar ƙasa da ruwan sama mai tsanani a arewacin Pakistan
Zaftarewar ƙasa da ta afku sakamakon ruwan sama mai karfi na daminar Bana ta kashe akalla mutane uku a arewacin…
Read More » -
Ministan harkokin wajen Iran ya ce za a ci gaba da inganta makamashin nukiliya
Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araghchi ya ce Tehran ba za ta iya daina shirin ta na inganta sinadarin uranium…
Read More » -
Bangladesh: Mutane da dama sun mutu bayan jirgin sama ya faɗa kan wata makaranta
Akalla mutane 19 sun mutu kuma da dama sun jikkata a ranar Litinin lokacin da wani jirgin horo na rundunar…
Read More »