Buhari Ali
-
Labarai
Sojoji sun kashe kasurgumin dan binidiga da ya shahara a Tiktok mai suna Alti
Dakarun sojin Najeriya sun kashe wani kasurgumin kwamandan ‘yanbindiga da aka fi sani da Alti, wanda ake zargi da addabar…
Read More » -
Labarai
ICPC Ta Gano Wasu Kadarori a Masar da Ake Dangantawa da El-Rufai
Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta ICPC sun gano wasu kadarori a ƙasar Masar da ake zargin tsohon…
Read More » -
Labarai
Gobara Ta Tashi a Ofishin Shugaban Ma’aikatan Gwamnatin Tarayya
Rahotanni sun nuna cewa gobarar ta fara ne da misalin ƙarfe 8:20 na safe a Sashen C na ginin, inda…
Read More » -
Labarai
’Yan Bindiga Sun Sace Mutane Biyu a Kaduna
Rahotanni sun bayyana cewa Shugaban Ƙungiyar Matasan Pambegua, Rufai A. Bature, ne ya tabbatar da faruwar lamarin cikin wata sanarwar…
Read More » -
Labarai
’Yan Bindiga Sun Kashe Abdulmalik Isah, Sun Yi Garkuwa da Hajiya Yaya a Makarfi
Majiyoyi daga cikin al’ummar yankin sun tabbatar da cewa harin ya yi sanadin rasuwar Abdulmalik Isah a yayin da aka…
Read More » -
Labarai
NDLEA ta kama wani tsohon Kansila da tabar wiwi kilo 40
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Nijeriya, NDLEA, ta kama Sheleru Sadiq, tsohon kansila a yankin Orimedu…
Read More » -
Labarai
Gwamnan Kano Ya Bukaci ’Yan Jarida Su Ƙara Wayar da Kai Kan Manufofin Kano First
Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf, ya buƙaci ’yan jarida da masu gudanar da kafafen yaɗa labarai su ƙara himma…
Read More » -
Labarai
Gwamnatin Jihar Kebbi ta mayar da martani mai zafi ga kalaman da fitaccen malami, Imam Bashiru Muhammad Jega, ya yi na sukar ayyukan gwamnatin jihar
A cikin bidiyon da ya ɗauki kusan mintuna bakwai, Imam Bashiru ya yi zargin cewa gwamnatin jihar ba ta yi…
Read More » -
Labarai
DSP Mohammed Ladan Ya Tallafa wa Marayu 140 da Kayan Sallah a Yobe
Wani jami’in ɗan sanda, Mohammed Ladan, ya tallafa wa marayu 140 da kayan Sallah a Ƙaramar Hukumar Jakusko da ke…
Read More » -
Labarai
Ramadan: Gwamna Abba Ya Ƙaddamar da Raba Buhunan Shinkafa 100,000 na Gidauniyar Dangote a Kano
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya ƙaddamar da rabon buhunan shinkafa 100,000 da Aliko Dangote Foundation ta bayar domin…
Read More »