-
Labarai
United States da Israel Sun Kai Hare-hare kan Iran
Rahotanni daga kafofin yaɗa labarai sun nuna cewa Amurka da Isra’ila sun ƙaddamar da hare-hare kan Iran, lamarin da ya…
Read More » -
Labarai
Kotu ta bada belin Abubakar Malami
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja, ƙarƙashin jagorancin Mai Shari’a Joyce Abdulmalik, ta amince da bayar da belin tsohon Ministan…
Read More » -
Labarai
INEC Ta Sanya Sabbin Ranakun Zaɓen 2027
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Najeriya (INEC) ta sanar da sabbin ranakun gudanar da zaɓen shugaban ƙasa, gwamnoni da…
Read More » -
Labarai
Mustapha Rabiu Kwankwaso da wasu karin tsofaffin Kwamishinoni sun maka gwamnatin Kano a kotu
Wasu tsofaffin kwamishinonin Gwamnatin Jihar Kano da suka yi murabus tare da bin jagoran jam’iyyar NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso, sun…
Read More » -
Labarai
Gwamnatin Kano ta kwace motocin Tsaffin kwamishinonin da suka bi tsarin Kwankwaso
Hukumar Karɓar Ƙorafe-ƙorafe da Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano ta fara aikin kwato motocin gwamnati da…
Read More » -
Labarai
Aƙalla mutum 25 aka kashe a hare-haren da ake zargin Boko Haram ta kai a Jihar Adamawa
Aƙalla mutum 25 ne suka rasa rayukansu sakamakon wasu hare-hare guda biyu da ake kyautata zaton mayaƙan Boko Haram ne…
Read More » -
Labarai
Gwamnatin Kano Za Ta Fara aiwatar da Mataki Na Farko Na Shirin Dakile Cutar Zazzabin Tsuntsaye
Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da fara aiwatar da mataki na farko na shirin dakile cutar Zazzabin Tsuntsaye (Avian Influenza),…
Read More » -
Labarai
Sabon Rahoto Ya Bankado Tsarewa Da Sace ’Yan Jarida 44 A Habasha
Wani sabon rahoto da ƙungiyar tallafa wa kafafen yaɗa labarai ta duniya, International Media Support (IMS) ta fitar, ya nuna…
Read More » -
Ketare
Bayan Ƙorafi Daga Masu Cajin Waya: An Cafke Matashi Kan Damfara A Sabuwar Gandu
Rundunar tsaro mai yaƙi da faɗan daba, ƙwacen waya da kuma ta’ammali da kayan maye, wato Anti Phones Snatching Force…
Read More » -
Labarai
Gwamnatin Kano Ta Ayyana 1 ga watan Maris a Matsayin Ranar Fara Hutun Sallah Ga Dalibai
Gwamnatin Kano ta ayyana ranar Lahadi 1 ga Maris, 2026 a matsayin ranar fara hutun Sallah ga daliban firamare da…
Read More »