-
Labarai
Gwamnatin kasarnan Ta Fara Kwashen ’Yan Kasarta Daga Iran
Gwamnatin Najeriya ta fara kwashe ’yan ƙasarta daga ƙasar Iran waɗanda suka nemi a dawo da su gida, tare da…
Read More » -
Labarai
NDLEA Ta Tarwatsa Wuraren Sayar da Miyagun Ƙwayoyi a Kano, Ta Kama Mutane 56
Jami’an Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA), reshen Kano, sun tarwatsa wurare da dama da…
Read More » -
Labarai
Kotu Ta Ba ICPC Damar Ci Gaba da Tsare El-Rufai Na Kwanaki 14
Wata kotu ta ba Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta ICPC damar ci gaba da tsare tsohon Gwamnan…
Read More » -
Labarai
Harin ’Yan Daba Ya Yi Sanadin Mutuwar Ɗan Kwamitin Tsaro a Kano
Al’ummar unguwar Tukuntawa da ke jihar Kano sun shiga alhini bayan da wasu ’yan daba suka kashe wani matashi dan…
Read More » -
Labarai
Gwamnan Kano Ya Sauke Shugaban Ma’aikatan Jihar Abdullahi Musa
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sauke Shugaban Ma’aikatan Jihar, Alhaji Abdullahi Musa, daga mukaminsa. Sanarwar sauke shi daga…
Read More » -
Labarai
Lauyoyin gwamnatin Kano za su fara yajin aikin sai baba-ta-gani
Kungiyar Lauyoyin gwamnati ta Najeriya reshen jihar Kano (LOAN) ta sanar da fara yajin aikin sai baba-ta-gani daga tsakar daren…
Read More » -
Labarai
Muhammad Musa Inya Ya Yi Murabus Daga Manajan Daraktan Hikima Radio
Gogaggen ɗan jarida, Muhammad Musa Inya, ya yi murabus daga mukaminsa na Manajan Darakta a Hikima Radio 93.7FM da ke…
Read More » -
Labarai
Iran tayi barazanar kawar da Donald Trump daga doran Duniya
Wani babban jami’in tsaron ƙasar Iran, Ali Larijani, ya yi gargaɗi ga shugaban Amurka, Donald Trump, inda ya ce ya…
Read More » -
Labarai
Harin Ƴan Ƙwacen Waya Ya Jawo Mutuwar Yaya da Ƙani a Kano
Wasu matasa, ƴan ɗaki ɗaya, Sadiq Isyaku da Auwalu Isyaku sun rasu a wani kudiddifi a unguwar Kureken Sani a…
Read More » -
Labarai
Sojoji sun kashe kasurgumin dan binidiga da ya shahara a Tiktok mai suna Alti
Dakarun sojin Najeriya sun kashe wani kasurgumin kwamandan ‘yanbindiga da aka fi sani da Alti, wanda ake zargi da addabar…
Read More »