Siyasa
-
ZAƁEN 2027: PDP Za Ta Iya Faɗuwa Idan Ba A Gyara Ba — Wike
Ministan Babban Birnin Tarayya Abuja Nyesom Wike ya gargaɗi jam’iyyar PDP cewa tana fuskantar barazanar rashin nasara a babban zaɓen…
Read More » -
Shugaban NNPP Ya Magantu Kan Jita-jitar Sauya Sheƙar Gwamna Abba Zuwa APC
*KANO, NAJERIYA** – Shugaban jam’iyyar NNPP na jihar Kano, Hon. Suleiman Hashim Dungurawa, ya bayyana cewa duk wani yunƙuri na…
Read More » -
Mataimakin gwamnan jihar kano Aminu Abdulsalam, na iya zama mutum na farko da zai faɗa cikin guguwar siyasar da ke shirin afkawa jam’iyyar NNPP a Kano
Majiyoyi sun ce a matsayin wani ɓangare na shirin gwamnan na samun goyon bayan manyan jiga-jigan APC a Kano, ana…
Read More » -
Jam’iyyar Labour Party (LP) ta bukaci Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya gaggauta sanya hannu kan umarni na musamman (Executive Order) domin aiwatar da ’yancin kananan hukumomi a Najeriya
Jam’iyyar ta ce jinkirin daukar matakin na cin karo da hukuncin Kotun Koli da kuma muradun al’ummar ƙasar. LP ta…
Read More » -
PDP Ta Soki Gwamnatin Tarayya Kan Jinkirin Bayyana Harin Amurka a Najeriya
Jam’iyyar adawa ta PDP ta soki Gwamnatin Tarayya kan gazawarta wajen sanar da ‘yan Najeriya game da harin saman da…
Read More » -
Tinubu Ya Taya Ganduje Murnar Cika Shekaru 76
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya taya tsohon shugaban jam’iyyar APC na ƙasa kuma shugaban hukumar kula da filayen jiragen…
Read More »