Labarai
-
Ministan Lantarki na kasa, Adebayo Adelabu, ya ce gwamnatin Najeriya na nazarin ƙarin kuɗin lantarki a kokarin cike giɓin bashin naira tiriliyan huɗu da ake bin masana’antar.
Adebayo da ke waɗannan bayanai a taron masu ruwa da tsaki a Abuja, ya ce ta wannan hanya kaɗai za…
Read More » -
Hukumar kula da gyaran hali ta jihar Kano ta bayyana cewa daurarru 58 ne suke rubuta jarabawar kammala sakandare ta NECO.
Hakan na cikin wata sanarwa da kakakin hukumar Musbahu Lawan Kofar Nasarawa ya fitar. Ya bayyana cewa suna rubuta jarabawar…
Read More » -
Shugaban kasar Nigeriya ya bada kyakkyawar shawara ga sauran shuwagabannin duniya musamman na Afrika.
Shugaba kasa Bola Tinubu ya bukaci a sake duba tsarin tafiyar da lamuran duniya musamman tsarin kudi da lafiya, yana…
Read More » -
Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da na’urarar rarraba hasken Wutar lantarki guda 500 a daukacin kanan hukumomi 44 dake fadin jihar.
Gwamnan ya ce wannan kaso na farko ne a yayinda nan gaba kadan za’a kaddamar da kaso na biyu a…
Read More » -
Jam’iyyar NNPP, ta bayyana cewa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, wanda ya yi mata takarar shugaban ƙasa a 2023, ba zai tsaya takara a 2027 ba.
Shugaban jam’iyyar na ƙasa, Dokta Agbo Major, ne ya bayyana haka a wata sanarwa, inda ya mayar da martani kan…
Read More » -
Gwamnatin Jihar Kaduna ta sanar da cewa za ta fara ba da sufuri kyauta ga ma’aikatan gwamnati, masu ritaya da ɗalibai daga ranar Litinin, 7 ga Yuli, 2025, a ƙarƙashin shirin KSTS.
Darakta Janar na Hukumar Kula da Sufuri ta Jihar Kaduna (KADSTRA), Inuwa Ibrahim, ne ya bayyana hakan a wata sanarwa,…
Read More » -
’Yan sanda sun kama wani matashi mai shekaru 24 kan zargin ya kashe mahaifinsa mai shekaru 70 a ƙauyen Uzum da ke Ƙaramar Hukumar Giade ta jihar Bauchi.
Jami’in Hulɗa da Jama’a na rundunar, CSP Ahmed Mohammed Wakil, ya ce matashin ya yi amfani da sanda ne ya…
Read More » -
Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu, ya kaddamar da sabon aikin noma na zamani da zummar kara samar da wadataccen abinci a Nijeriya.
Har ila yau, shirin ya kunshi rabar da kayan aikin noma na zamani daidai har guda 9,022, wadanda suka hada…
Read More » -
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya naɗa kaptin ɗin kungiyar Super Eagles, Ahmed Musa a matsayin sabon shugaban gudanarwar ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Kano Pillars.
Cikin wata sanarwa da kakakin gwamnan Sanusi Bature Dawakin Tofa ya fitar, ya ce naɗin wani ɓangare ne na ƙoƙarin…
Read More » -
Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu, ya kaddamar da sabon aikin noma na zamani da zummar kara samar da wadataccen abinci a Nijeriya.
Har ila yau, shirin ya kunshi rabar da kayan aikin noma na zamani daidai har guda 9,022, wadanda suka hada…
Read More »