Ketare
-
Fararen hula sun yi garkuwa da sojoji a Colombia
Sojojin ƙasar Colombia sun ce yanzu haka fararen hula sun yi garkuwa da sojoji 57 a yankin Micay da ke…
Read More » -
(no title)
YANZU-YANZU: ƙasar Iran ta Samu Nasarar Tarwatsa filin jirgin Saman ƙasar Isra’ila Wanda Mutanen ƙasar Suke zuwa Su Hau jirgin…
Read More » -
Trump ya “ci amanar” Iran da jama’ar Amurka kan hare-hare data kai – Ministan Harkokin Wajen Iran
Ministan Harkokin Wajen Iran, Abbas Araghchi, ya mayar da martani ta gidan talabijin kan hare-haren da aka kai wa wuraren…
Read More » -
Makaman Iran sun dira kan Isra’ila bayan Amurka ta yi luguden wuta kan wuraren nukiliyar Iran
Iran ta kaddamar da hare-haren makamai masu linzami kan Isra’ila, awanni bayan da Amurka ta kai hari kan muhimman wuraren…
Read More » -
Amurka ta kai hari kan wuraren nukiliyar Iran yayin da Trump ya ce Tehran dole ne ta ‘yi zaman lafiya’
Amurka ta kai harin bam a Fordo da sauran wuraren nukiliya a Iran A cikin jawabin kasa daga Fadar White…
Read More » -
Yan Najeriya mazauna kasar Israila na neman agajin Gwamnatin Tarayya kan su kai musu dauki bayan barkewar yaki a kasar.
Cikin wani rahoto da Jaridar Punch ta wallafa, ’yan Najeriyar sun zargi gwamnati da rashin kai masu ɗauki yadda ya…
Read More » -
DA DUMI-DUMI: Shugaban Iran Ayatollah Khamenei Ya bayyana mutanan da zasu gajeshi idan an kasheshi
Shugaban addini na Jamhuriyar Musulunci ta Iran, Ayatollah Ali Khamenei, ya tanadi wasu mutum uku da za su iya maye…
Read More » -
Putin: ‘Dukkan Ukraine namu ne’ a ka’ida
Shugaban Rasha Vladimir Putin ya bayyana cewa ‘yan Rasha da ‘yan Ukraine “mutane daya ne” kuma a wannan ma’anar, “duk…
Read More » -
Iran ta ce ba za ta sake tattaunawar nukiliya ba har sai hare-hare sun tsaya
Iran ta ce ba za ta ci gaba da tattaunawa kan shirinta na nukiliya ba yayin da ake kai mata…
Read More » -
Shugabannin mulkin soja na Nijar sun ce za su ƙwace kamfanin haƙar uranium na cikin gida mai suna Somaïr, wanda yawancin hannun jarinsa mallakin Faransa ne, a wani sabon mataki da ke ƙara tsananta rikicin diflomasiyya da ke tsakanin ƙasashen biyu.
Somaïr yana ƙarƙashin ikon kamfanin Orano ne mallakin Faransa, wanda shugabannin Nijar ke zargi da aikata wasu “ayyuka marasa kishin…
Read More »