Ketare
Iran ta kai hari ofishin jakadancin Amurka da ke birnin Riyadh

Ma’aikatar tsaron Saudiyya ta bayyana cewa harin da aka kai da safiyar Talata ya janyo asarar dukiya mai yawa, saida ba ‘a samu asarar rai ba,
Haka kuma, an ce tsarin kariyar sararin samaniya na ƙasar ya kakkabo wasu jirage marasa matuƙi huɗu da suka nufi yankin diflomasiyya na birnin.




